Gaskiya Daya Ce

Gaskiya Daya Ce Ka fadi gaskiya komai dacinta kanemi son Allah da manzonsa kada kasake kanemi yabon mutane!!!

Wannan itace magana ta gaskiya kuma gashinan tunkafin aje ko Ina mun fara gani 'yan faira 'Qur'aniyyunWannan sune na far...
08/05/2025

Wannan itace magana ta gaskiya kuma gashinan tunkafin aje ko Ina mun fara gani
'yan faira
'Qur'aniyyun
Wannan sune na farko zuwa gaba bamusan suwaye Kuma zasu fito ba
Idan muka tsaftace addininmu babu bukatar da'awa mutane da kansu zasuzo sunaso su shiga
Ya Allah kafuto mana da Malam Sarki
Don Alfarmar Shugaba S,A,W,W

17/04/2025

Allah yasaka da alkhairi Malam
Allah ya zama gatanka
Ya Allah kafuto mana da malam🤲

16/04/2025

Lokaci ne Alkali
Allah ya fito mana da Malam🤲

🤐🤐🤐
13/04/2025

🤐🤐🤐

12/04/2025
Don't forget
12/04/2025

Don't forget

10/01/2025
Babu abin da zai dawwama a duniya; "Idan tsuntsu yana raye, yana cin tururuwa." Idan tsuntsun ya mutu, tururuwa na cin t...
10/01/2025

Babu abin da zai dawwama a duniya; "Idan tsuntsu yana raye, yana cin tururuwa." Idan tsuntsun ya mutu, tururuwa na cin tsuntsun. Lokaci da yanayi na iya canzawa a kowane lokaci.
Kada ka raina ko cutar da kowa a rayuwa. Ka iya kasancewa mai ƙarfi yau, amma ka tuna cewa lokaci ya fi ka ƙarfi!
Itace ɗaya na iya samar da sandunan ashana miliyan ɗaya, amma sandar ashana ɗaya na iya ƙona itatuwa miliyan ɗaya. Saboda haka, kada ka bari abu ɗaya mara kyau ya lalata miliyoyin abubuwa masu kyau a rayuwarka...

Saboda haka, ka zama mai kirki kuma kayi abin kirki...

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Daya Ce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gaskiya Daya Ce:

Share

Category