tijjanawan Kwankwasiya youth forum

tijjanawan Kwankwasiya youth forum Kwankwasiya

Duk inda jagora yasa kafarsa muma anan zamu saka tammu dan haka Abba falle daya ce insha Allahu
02/06/2026

Duk inda jagora yasa kafarsa muma anan zamu saka tammu dan haka Abba falle daya ce insha Allahu

Wllh munada abinyi ba yan maula bane mu ku gayawa Ali bichi wannan maganar
02/06/2026

Wllh munada abinyi ba yan maula bane mu ku gayawa Ali bichi wannan maganar

Ku fahimci Ali bichi ba mallami bani
01/06/2026

Ku fahimci Ali bichi ba mallami bani

Muna taya mai girma comrd Aminu Abdulsalam gwarzo murnar zama dan takarar gwamnan jahar kano
01/06/2026

Muna taya mai girma comrd Aminu Abdulsalam gwarzo murnar zama dan takarar gwamnan jahar kano

Ko gwamnatin ganduji batai haraka da yan dabar da wannan lalataciyar gwamnatin takeyi ba sun dawo mana da har kar daba g...
01/06/2026

Ko gwamnatin ganduji batai haraka da yan dabar da wannan lalataciyar gwamnatin takeyi ba sun dawo mana da har kar daba gwamna sai kace mace babu abinda ya iya sai shirme Allah dai ya kawo mana karshen wannan gwamnatin

A MADADIN TIJJANAWAN KWANKWASIYYA YOUTH FORUM MUNA TAYA COMRD AMINU ABDULSALAM MURNAR SAMU TAKARAR GWAMNA DA KUMA DR. NA...
29/05/2026

A MADADIN TIJJANAWAN KWANKWASIYYA YOUTH FORUM MUNA TAYA COMRD AMINU ABDULSALAM MURNAR SAMU TAKARAR GWAMNA DA KUMA DR. NASIRU YUSUF GWAMNA SANATO KANO TA TSAKIYA ALLAH YA BAMU NASARA ALFARMAR SHUGABA S.A.W

Hotuna: Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gabatar da sallar idin babbar Sallah a wannan Rana a Masall...
27/05/2026

Hotuna:

Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gabatar da sallar idin babbar Sallah a wannan Rana a Masallacin Marigayi Musa Sale Kwankwaso dake Miller Road Bompai Kano.

📸 Facebook/Hon Saifullahi Hassan

Jagora abin Alfahari Alh tijjani Hussaini gandu Alhamdulillah a madadin tijjanawan kwankwasiyya muna tayaka murana da fa...
26/05/2026

Jagora abin Alfahari Alh tijjani Hussaini gandu Alhamdulillah a madadin tijjanawan kwankwasiyya muna tayaka murana da fatan Alkhairi

DAN UWANA KUMA ABOKINA MASOYI NA KANINA ABULABAS ADAMU SIDI INA JAJANTA MANA ALLAH YASA HAKA SHINE MAFI ALKAIRI WANDA AL...
26/05/2026

DAN UWANA KUMA ABOKINA MASOYI NA KANINA ABULABAS ADAMU SIDI INA JAJANTA MANA ALLAH YASA HAKA SHINE MAFI ALKAIRI WANDA ALLAH YABA WANNAN KUJIRAR TA MAJALISA JAHA A KUMBOTSO MUNA MASA FATAN ALKAIRI KUMA ZAMUYI AIKI DASHI KAFADA DA KAFADA INSHA ALLAHU ALLAH YA BAMU NASARA DAGA SAMA HAR KASA NDC

26/05/2026

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
KMC JAHA ALH TIJJANI HUSSAINI GANDU ALLAH YA BAMU NASARA

Address

Sharada Behind Salanta Primary School
Kano
700

Telephone

+2348031815454

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when tijjanawan Kwankwasiya youth forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to tijjanawan Kwankwasiya youth forum:

Share