26/01/2023
SAI NAKA
Dayardar Allahu daga zaben 2023 kujerar Senator taraba central zatadawo aiki Da iznin Allah Engr,Haruna ManuEngr,Haruna ManuEngr,Haruna Manu ga ilimi ga dattaku ga kyautatawa ga aiki wa Al-ummah tun baida matsayin komai , Nafada kufito ranar zabe kuzabi danku me kishinku a Jam'iyyar PDP domin kawowa kanku mafita , domin samun wakilci mai inganci domin samarwa yaranku ayyukan yi tareda bawa iyayenmu mata jari dan bunqasa sana'o'ensu tareda tabbatar da yankin taraba central yasamu komai da Gwamnatin tarayya take bayarwa insha Allah.
Comr haidar..