17/01/2024
Wannan takardar ta fito ne daga ofishin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila bayanai takardar sun nuna cewa shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ya amincewa tsohuwar ministan jin-kai da kawar da fatara Betta Edu ,naira biliyan uku don kyautata rayuwar al'umma ta haifar da cece-kuce, inda wasu ke cewa shi ma yana bukatar hukumomi su tuntube shi.