Wayasan gobe?

Wayasan gobe? Allah S.W.T ya yarda damu
yabamu aminci ya karemu yasa muwanye duniya da lahira lafiya

YANZU-YANZU: Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Damaturu cikin jihar Yobe ta tabbatar da Bashir Sheriff Ma...
28/09/2022

YANZU-YANZU: Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Damaturu cikin jihar Yobe ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin halartaccen ɗan takarar Sanata na jam’iyyar APC a mazaɓar Yobe ta Arewa.

Cikakken labari na nan tafe...

Address

Kano Ibrahim Taiwo Road No69
Kano
1992

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wayasan gobe? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Wayasan gobe?:

Share