Kwankwasiyya New Projec

Kwankwasiyya New Projec Kwankwasiyya New Project Taimako da cigaban Al'umma

Sakon taya murna;A madadin shugaban Qugiyar Kwankwasiyya New Projec Alh Rabiu Abdullahi Haske  kuma dan takara me neman ...
28/04/2024

Sakon taya murna;

A madadin shugaban Qugiyar Kwankwasiyya New Projec Alh Rabiu Abdullahi Haske kuma dan takara me neman shugabancin kujerar karamar hukumar fagge da dukkan membobi Qungiya suna ta ya daya daga cikin mabiyanta Zakariyya Sada Hassan murnar angwancewa da yay a yau Lahadi 28-4-2024 ubangiji Allah ya sanya Alkairi da albarka a ciki.

*ALHAMDULILLAH!!!*A yau 20-8-2023 *QUNGIUAR  * Karkashin Jagorancin Shugabancin *Alh  Rabi'u Abdullahi Hasken* Kwankwasi...
20/08/2023

*ALHAMDULILLAH!!!*

A yau 20-8-2023

*QUNGIUAR *
Karkashin Jagorancin Shugabancin *Alh Rabi'u Abdullahi Hasken* Kwankwasiyya

*TAFARA HADA AUREN ZAWARAWA.*

A cikin Ire-Iren Aikin Alherin Da wannanan Gungiya take A yau ta daura Auren Abubakar Abdullahi (Alh Bature mai korona Cup). Da Amaryarsa Kadija Abdullahi (Auty Ummi). Wanda dukkansu sunfito ne daga cikin Qungiyar ta Kwankwasiyya New Project

Wannan Qungiya ta fara daukar kudirin da Gwamnatin Eng Abba Kabir Yusif take shirin fara yin Auran Zawara. Muna musu Addu'a Allah Ubangiji ya bada zaman lafiya Amin

A madadin Qungiya ta nai kowa da kowa bangijiya Allah yakai kowa gidansa lfy

Sing secretary✍️ YawaleTela Tudun Bojuwa (Kwankasiya New Project).

SABON SECTERY (  NEW PROJECT)Yawale Tela Tudun Bojuwa. kwarya agurbinta.A jiya 13-08-2023Kungiyarmu ta Kwankwasiya New P...
14/08/2023

SABON SECTERY ( NEW PROJECT)
Yawale Tela Tudun Bojuwa.

kwarya agurbinta.
A jiya 13-08-2023

Kungiyarmu ta Kwankwasiya New Project wacce ta ke a kar kashin jagorancin Alh Rabi'u Abdullahi Hasken Kwankwasiya tai taron nadin Sabon Sectery Yawale tela Albojuwy. Wannan gungiya ta zabe Yawale a matsayin wanda zai ci-gaba da gudanar da ita a bisa ganin Chan-chantar sa, da jajircewa irin ta sa .
Nantake Sabon Sectery ya fara gudanar da Aikin sa........ Inda.

"Yayi Alkawarin zaiyi aiki tukuru dan ganin an fidda a'i daga Rogo".

"Yay Alkawarin Zai jajirce wajan ganin an samu ci-gaban da Al'umma ta fi bukata a wannan lokaci da taimakon shugabanni gida".

"Yay Alkawarin cewa bazai fifita bukatar kansa ba akan ta Al'ummar da wannan gungiya tadibo".

Muna Addu'ar Allah ya ta ya masa yay riko da hannayensa Amin.

Halifa Ali Muhammad
K.N.P 002

Gwamnatin Kano ta gargadi masu kwangilar kawo abincin yan makaranta akan su tabbatar sun kawo mai inganci, hakazalika ma...
05/08/2023

Gwamnatin Kano ta gargadi masu kwangilar kawo abincin yan makaranta akan su tabbatar sun kawo mai inganci, hakazalika masu dafa abincin, su dafa mai dadi ko kuma su zauna su cinye kayan su.

Jawabin hakan ya fito ne daga bakin mai bawa gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, shawara akan ciyarwa a makarantu, Umar Musa Gama (Maggi), inda yace duk dan kwangilar da ya kawo abinci mara inganci, walau hatsi ko kayan miya ko nama, to baza su karɓa ba, haka duk masu dafa abincin da s**a girka mara dadi, to zai tasa su a gaba su cinye abincin, koda kuwa basa jin yunwa.

Maggi yace a yanzu gwamnatin su ba zasu lamunci almundahana a harkar ciyar da dalibai a makarantu ba, su na buƙatar kowa yayi aikinsa cikin aminci.

.N.P

25/07/2023
A ci gaba da kokarin da yake yi na sake mayar da fannin kiwon lafiya domin samun kyakkyawan aiki, Gwamnan Jihar Kano, Al...
20/07/2023

A ci gaba da kokarin da yake yi na sake mayar da fannin kiwon lafiya domin samun kyakkyawan aiki, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusif Ya Nada Shugabannin Hukumomin Sashin Lafiya,

Wadanda aka nada sune kamar haka.

1. Dr. Mansur Mudi Nagoda, Babban Sakataren Hukumar Kula da Asibiti (HMB).

2. Dr. Nasir Mahmoud, Babban Sakataren Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar Kano (SPHMB).

3. Farfesa Salisu Ibrahim Ahmed, Babban Sakataren Hukumar Kula da Cibiyoyin Lafiya Masu Zaman Kansu (PHIMA).

4. Dr. Fatima Usman Zahraddeen, Sakatariyar Hukumar Kula da Lafiya ta Jihar Kano (KHETFUND).

5. Pharm. Ghali Sule, Darakta Janar na Hukumar Kula da Magunguna (DCMA)

6. Dr. Usman Bashir, Darakta Janar na Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Kano (KSACA).

7. Dr. Aminu Magashi Garba Coordinator, Kano State Cancer Centre (KCCC).

8. Dr. Muhammad Abbas, Kodinetan Hukumar Yaki da Cututtuka ta Jihar Kano (KADC).

Gwamna Abba Kabir Yusif yace an yi naɗin ne bisa cancanta da himma don tabbatar da samar da ingantattun ayyuka na kiwon lafiya daidai da tsarin gwamnati.

Kwamishinan ma'aikatar harkokin lafiya na jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya gargadi likitoci akan dabi'ar tausa...
19/07/2023

Kwamishinan ma'aikatar harkokin lafiya na jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya gargadi likitoci akan dabi'ar tausayi da jin ƙai ga marasa lafiya, ya na mai cewa abu wanda duk wani ma'aikacin lafiya an koya masa a makaranta, saboda haka ya kamata duk wani ma'aikacin lafiya ya kula da haka.

Labaran ya bayyana haka ne yayin da ya kai wata ziyara Asibitin yara na Hasiya Bayero dake daura da gidan Sarkin Kano, wanda gwamnatin Kano karkashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf, ta gyara shi tare da zuba masa kayan aiki, kuma za ta bude shi a kwanan nan, bayan zargin cefanar dashi a gwamnatin baya, ta Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

13/07/2023

Gwamnatin Jahar Kano
Zata aurar Da zaurawa 2000
Maza 1000 Mata 1000
Alhamdulillah

Me zaku ce,

HOTUNA: Yadda sabon shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), Faisal Mahmud Kabir, ya ka...
13/07/2023

HOTUNA:

Yadda sabon shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), Faisal Mahmud Kabir, ya karbi kundin jagoranci (Hand Over) daga daraktan gudanarwa na hukumar, Abdullahi Yahuza, harma ya zagaya wasu sassa na hukumar.

.N.P

Assalamu Alaikum yan Uwa Masu daraja Kwankwasiyya New Project Muna Muku fatan Alkairi .A gefe Guda kuma nan Bada jimawab...
13/07/2023

Assalamu Alaikum yan Uwa Masu daraja
Kwankwasiyya New Project Muna Muku fatan Alkairi .

A gefe Guda kuma

nan Bada jimawaba muna tabbatar muku da cewa Gwamnatin mu ta eng . Abba K Yusuf za ta kara bijiro da sabbin Abubuwa masu train yawa dan haka muna masu yimuku albishir a kwai tsare tsaren da za su zo Kowa sai ya Dara
~ sen RMK

28/02/2023

Ba Asarar Ƙuri'a Ba ne ba Zaɓin Nagartaccen Ko Da Ya Fadi Zaɓe,

Asarar Ƙuri'a Ita ce Zaɓin
Lalatacce Ko Da Ya Ci Zaɓe 👌

25/02/2023

A ci gaba da tsarewa, kuma a jira.

Address

Kurna Kwaciri
Kano
700001

Telephone

+2348141823057

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya New Projec posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwasiyya New Projec:

Share