TRN- Deaf Youth Awareness For Hon. Habu P.A Social Media Team

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • TRN- Deaf Youth Awareness For Hon. Habu P.A Social Media Team

TRN- Deaf Youth Awareness For Hon. Habu P.A Social Media Team TRNDYA Is Our Young Our Progress..

BREAKING NEWSGamayyar kungiyoyin masu bukata ta musamman na karamar Hukumar Tarauni karkashin JAGORANCIN babbar jagoran ...
08/04/2025

BREAKING NEWS

Gamayyar kungiyoyin masu bukata ta musamman na karamar Hukumar Tarauni karkashin JAGORANCIN babbar jagoran masu bukata ta musamman na jihar kano Hon Adnan Ali daneji director general coalition APC youth movement da hadin gwaiwar jagororin masu bukata ta musamman na karamar Hukumar Tarauni irinsu Hon Tahir Lawan Tahir, Comrade muhammad Yusuf Kundila da Hon Jamilu Tahir uku zasu gudanar da gagarumin goyon bayan tafiyar Hon Nasir Bala Aminu Jaoji tare da bayar da tallafin makudan kudi ga masu bukata ta musamman na karamar Hukumar Tarauni maza da mata masoyan jamiyyar APC Mai Albarka sama da (100) domin karawa juna kwarin gwaiwa da kuma shirin tunkarar babban zaben 2027 idan Allah ya kaimu rai da lafiya, wannan taron zai kasance irinsa na farkon a tarihi domin habbaka Democratic a tsakanin masu bukata ta musamman da yayansu maza da mata masu dauke da katin zabe sama da dubu goma (10,000 voters) a fadin karamar Hukumar Tarauni,

Zamu sanar da lokaci da gurin taron a yab kwanakin nan idan Allah ya kai mu rai da lafiya,

Muna rokon Allah ya cigaba da bamu taimakonsa akan abubuwan da muka saka a gaba na Alheri ya tabbatar mana da nasara daga sama har kasa a babban zaben 2027 karkashin JAGORANCIN shugaban kasar Nigeria Bola Tunibu da sauran yan majalisun mu na jiha dana tarayya baki daya.

Sanarwa
Kwamitin shirya taron bada tallafi da motsa magoyan baya masu bukata ta musamman da yayansu na karamar Hukumar Tarauni.

06/04/2025

I will withdraw political journey from the one I supported during chairmanship campaign on my social media page details soon. Bcs that has not judged me....

20/03/2023
My favorite candidate is you, it can only be you.TRN Deaf Community loves you. They loves you more than u think, you're ...
20/03/2023

My favorite candidate is you, it can only be you.

TRN Deaf Community loves you. They loves you more than u think, you're the only person they loves you. Also losing ur vote is a test and trial from Allah. We accept it,and we will be back till 2027 we are together with u ( Habu PA ). We love u 🤟🤟🤟

06/03/2023
  MAI GIRMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR TARAUNI HON. ABUBAKAR ZAKARI KUMA DAN TAKARAR MAJALISAR DOKOKIN JIHA A APC YA KARBI...
06/03/2023




MAI GIRMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR TARAUNI HON. ABUBAKAR ZAKARI KUMA DAN TAKARAR MAJALISAR DOKOKIN JIHA A APC YA KARBI BAKUCIN SHUGABANCIN MASU BUKATA TA MUSAMMAN NA TARAUNI.

Mai Girma Zababben Shugaban Karamar Hukumar Tarauni Hon. Abubakar Zakari Kuma Dan Takarar Majalisar Dokokin Jiha A Tutar Jam'iyyar Apc A Tarauni Ya Karbi Bakuncin Kungiyar Masu Bukata Ta Musamman Na Tarauni,

Bisa Jagorancin SA Deaf Tare Da Takwaran sa SSA Jamilu Tahir Yayin Wanna Ziyara Anyi Gangamin Masu Bukata Ta Musamman Dake Fadin Mazabu goma Na Tarauni Wanda Sukaci Alwashin Zabar Jam'iyyar Apc Afadin Jihar Kano Musamman A Karamar Hukumar Tarauni,

Ajawabin Daya Daga Cikin su Ya Bayya Jin Dadinsa Bisa Taimakon Masu Bukata Ta Musamman da Hon Abubakar Zakari Yakeyi Har Kullum Musamman Wajen Sanyasu A Mukaman Gwamnati Tare da Basu Kulawa Har Kullum,

Daga Karshe Sunayi Fatan Samun Nasarar Jam'iyyar Apc Afadin Jihar Kano Musamman A Karamar Hukumar Tarauni Domin Dorawa Daga Inda Aka Tsaya Gurin Taimakawa Al'umma.

Photos 📸 Anas Sarki office of the Exacutive Chiaman Tarauni Local govt Kano.

Hon. Ibrahim Iro
Senior Special Assistance on public Awareness to the Exacutive Chiaman Tarauni Local govt Kano.
06th, March, 2023.

Updated yesterday 22th February 2023.*We Are Included In Tarauni Local Government Disable Habu PA Campaign Organization ...
23/02/2023

Updated yesterday 22th February 2023.

*We Are Included In Tarauni Local Government Disable Habu PA Campaign Organization And Tarauni L.G Coordinator AA Zaura Disable Campaign Organization*

was welcomed to the director disable AA Zaura campaign organization, Hon. Adnan Ali and his dignitaries at kabiru Secretaries Hall.

The meeting which started in the mid noon and ended in the afternoon at Tarauni Local Government Secretaries Hall, was graced by hundreds PWDs for supporters as delicates issue were tabled,extensively discussed and resolutions made as to faith of APC in the forthcoming general election.

We are gladdened to see that a vibrant and progressive cluster heads consisting of deaf men and women,the cripple, and the blind with different wards constituency threw their weight support and vote for Kano State House of Assembly Tarauni local government Constituency. In Person of *Hon. Abubakar Zakari Muhammad (Habu PA) And * Senator Kano Center His Excellency Abdulsalam Abdulkarim Zaura*

i also urged you not to look for money, but to choose right candidate. Because, this money will definitely finish and we all won't have the voice to complained about bad leadership style from our leaders since we have sold out our conscience and vote in exchange of money.

Lastly
Also in Attendance were; District Head of Deaf, Chairman JointPWD, Chairman Tarauni Association For Deaf and Tarauni local Government HOD has blessed the meeting with prayers and best wishes for AA Zaura & Habu PA.

Appointment letter was given to Tahir Lawan Tahir as a Coordintor and Muhammad inuwa uba as a chairman social media along with some members.

Thanks

Photo credit!Early afternoon Tuesday 29th November 2022.The Executive Chairman Tarauni, Hon. Abubakar zakari Muhammad (H...
29/11/2022

Photo credit!
Early afternoon Tuesday 29th November 2022.

The Executive Chairman Tarauni, Hon. Abubakar zakari Muhammad (Habu PA) received audience People with Special Need in Tarauni Local Government where they expressed their gratitude for the kind care that the Chairman gave them positions of appointment in different fields. There are SAs and SSAs And some are committee. They are very happy with this kind of care that has never been done before.

We will give him 100% support vote as his candidate State House of Assembly incoming general election 2023 we promise that the only leader who inclusive People living with disability is only habu PA we know in Tarauni L.G.

Thanks

Photo credited easily yesterday Saturday 19th November.I am honored to have been appointed to serve as the Committee Mem...
20/11/2022

Photo credited easily yesterday Saturday 19th November.

I am honored to have been appointed to serve as the Committee Member of Gawuna Garo Campaign Organization in the Disable Directorate

I accept this appointment in good faith with the hope and believe that i will do all my possible to bring PWDs to vote APC party up to down as expected insha Allah.

I request for the general public prayers for Allah's guidance throughout my tenure amin.

May Gawuna Garo Succeed!

PWDs will only support a politics leaders who has already inclusive and involved us, we will also vote a candidates that...
25/10/2022

PWDs will only support a politics leaders who has already inclusive and involved us, we will also vote a candidates that has considering on people with disability, it's our voice to vote AA Zaura & Habu PA incoming 2023 general election.

ASSALAMU ALAIKUMA MATSAYIN MU YAN AMANAR JAMIYYAR APC MAGOYAN BAYAN HABU P.A WADANDA SUKE TARE DASHI DARI BISA DARIMUNA ...
19/10/2022

ASSALAMU ALAIKUM

A MATSAYIN MU YAN AMANAR JAMIYYAR APC MAGOYAN BAYAN HABU P.A WADANDA SUKE TARE DASHI DARI BISA DARI

MUNA JAN HANKALI BISA WASU DA S**A MAYAR DA SIYASA HANYAR NEMAN KUDI TA KOWACCE FUSKA

YAU SUJE TARO DA DAN TAKARAN NNPP JIBI SUYI DANA DAN TAKARAN PDP

DUK JAN HANKALI DA MUKE WA MAMBOBIN MU DA SU GUJI SIYASAR ZAMBA DA DAMFARA TA HANYAR BIN DARE ZUWA GIDAJEN YAN TAKARA MABANBANTAN JAMIYYU

WANNAN RASHIN ALKIBILA NE KUMA ZUBARWA DA KAI MUTUNCI NE TARE DA SHAFAWA MUTUM BAKIN FENTI

SABODA HAKA MUNA ALLAH WADAI DA HALINSU

KWATSAN SAI MUKA SAMU LABARI SUNJE WANKIYA DA ZAMBA WAJEN DAN TAKARAN MU NA JAMIYYAR APC MAI JIRAN RANTSUWA SUNA SO SU YAUDARE SHI DA SUNAN GOYON BAYA NA KARYA
BA ZAMU LAMUNCI A ZAMBACI KO A YAUDARI DAN TAKARAN MU BA

IDAN SUNA SO AYI TAFIYA TA AMINCI TARE ALKIBILA DAYA TO SUZO GABAN SHIGABANNIN JAMIYYAR APC NA MASU BUKATA TA MUSAMMAN DA SAs NA MASU BUKATA TA MUSAMMAN GA CHAIRMAN HABU P. A SU TABBATAR SUN DAINA ZUWA WAJEN YAN TAKARU NA JAMIYYAR YAN ADAWA MUSAMMA PDP, NNPP, ETC YIN HAKA SHINE ZAISA MU YARDA DASU SANNAN MU GABATAR DASU WAJEN JAGORORIN SIYASAR TARAUANI NA JAMIYYAR APC MAI ALBARKA DOMIN BASU TABBACI TARE DA KAFA KWAMITIN SAKA MUSU IDO

BABBAN KIRANA GA HABU P.A TUNDA KANA DA WAKILAI KAMATA KA HADASU DA WAKILAN KA DAN KAUCEWA KITSO DA KWARKWATA WAJEN BUDE KOFAR SHIGOWAR MAZAMBATA DA SUNAN GOYON BAYA NA YAUDARA YIN HAKA ZAISA ALKIBILAR SIYASAR MASU BUKATA TA MUSAMMAN NA TARAUNI TA KARA SAITA HANYA HAR A SAMU NASARA .. RASHIN BIN KAIDA YANA WARGAZA ZAMAN LAFIYAR MAMBOBIN MU MUSAMMAN SHIGOWAR MASU FUSKOKI BIYU MARASA ALKIBILA YAN ZAMBAR SIYASA

MUNA KIRA DA MAGOYAN BAYAN MU DA SU CIGABA DA AIKIN DA MUKA DORA MUSU WAJEN JANYO HANKALIN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI MUHIMMANCIN ZABEN APC A ZABEN 2023 MUYI BANZA DA ABINDA SUKE JI DAGA BAKIN MARASA ALKIBILA

HON HABU P.A HAZIKIN SHUGABA NE YASAN ABINDA YAKE BA ZAI BARI A DAGULA MANA LISSAFI BA

NAGODE NAKU HAR KULLUM SHUGABAN HABU P.A SOCIAL MEDIA NA MASU BUKATA TA

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TRN- Deaf Youth Awareness For Hon. Habu P.A Social Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to TRN- Deaf Youth Awareness For Hon. Habu P.A Social Media Team:

Share