SGG TV

SGG TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SGG TV, Kano.

10/04/2026

Dan Jaridanmu ya tambayi Kwankwaso Wanene Nasiru Yusif Gawuna ?
Ga abinda Kwankwaso yace šŸ˜€šŸ‘‡šŸ»

06/04/2026

An yiwa Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo sai Gawuna a Karamar hukumar sa ta Gwarzo, a dai-dai lokacin da yake yankar Katin Jamiyyar ADC !

Breaking…..
01/04/2026

Breaking…..

Ana neman Wanda ya bude wannan WhatsApp group din ?
25/03/2026

Ana neman Wanda ya bude wannan WhatsApp group din ?

Ku bayyana mana ra’ayoyinku tsakanin Abba da Gawuna, Wa kuke so ya zama Gwamnan Jihar Kano a 2027 ?
25/03/2026

Ku bayyana mana ra’ayoyinku tsakanin Abba da Gawuna, Wa kuke so ya zama Gwamnan Jihar Kano a 2027 ?

Gwamnan Kano ya bayyana Babban dalilinsa na zuwa fadar Shugaban Kasa.Gwamnan Jihar Kano, Alh. Abba Kabiru Yusif ya kai Z...
21/01/2026

Gwamnan Kano ya bayyana Babban dalilinsa na zuwa fadar Shugaban Kasa.

Gwamnan Jihar Kano, Alh. Abba Kabiru Yusif ya kai Ziyarar ta’aziyya ga Mal. Haruna Wanda bata gari s**a Kashe masa Mata tare da yayansa guda 6.

Naje Abuja na gana da Shugaban Kasa.
Babban abinda ya kai ni domin na shaidawa,
Shugaban Kasa irin wanna kisan gillar da aka
yiwa iyalan Mal. Haruna, na kashe masa iyalansa Mutum 7.
Gwamnan ya bayyana hakane a dai-dai Lokacin da ya kaiwa Malllam Haruna Bashir ziyarar taaziyya.

Wasu bangarori da Yan Daba s**a kunnawa wuta a daren jiya da ke Karamar hukumar Dala, a Jihar Kano.
21/01/2026

Wasu bangarori da Yan Daba s**a kunnawa wuta a daren jiya da ke Karamar hukumar Dala, a Jihar Kano.

Daga Bakin Mai ita !
21/01/2026

Daga Bakin Mai ita !

Kwamitin tuntunba masu neman Sahalewar Jamiyyar APC ta bawa Hon. Abdullahi Yusif Bebeji (A.Y Bebeji), takarar Majalissar...
21/01/2026

Kwamitin tuntunba masu neman Sahalewar Jamiyyar APC ta bawa Hon. Abdullahi Yusif Bebeji (A.Y Bebeji), takarar Majalissar jiha na Karamar hukumar Bebeji a 2027 karkashin Shugaban Kwamitin, Hon. Abdullahi Muhammad Jogula Bebeji, Sunyi ganawa ta Musamman da His Excellency Alh. Murtala Sule Garo, tsohon Dan Takarar Mataimakin Gwamnan jihar Kano na Shekarar 2023, a ofishin sa da ke Abuja.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaj Abba Kabir Yusif yake jagorantar zaman Majalissar Zartarwa a birnin Tarayya Abuja.An hango Wad...
16/01/2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaj Abba Kabir Yusif yake jagorantar zaman Majalissar Zartarwa a birnin Tarayya Abuja.
An hango Wadansu daga Cikin Mambobin Majalissar wadanda suke goyon bayan tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

TALKS WITH AMINAWannan abin yayi kyau kuma muna masu fatan alkhairi.KUSKURE: Akwai wani kuskure da aka yi anan.Yakamata ...
16/01/2026

TALKS WITH AMINA

Wannan abin yayi kyau kuma muna masu fatan alkhairi.

KUSKURE: Akwai wani kuskure da aka yi anan.

Yakamata a ce an yi amfani da wannan daurin aure ya zama sanadin zuwan Shugaban Kasa jihar Zamfara a dai dai wannan lokaci.

Hakan zai sa ya kara sauraron jama’a a kan matsalar tsaro, da kuma wasu abubuwa da ake fama da su a jahar, wanda ya kamata ya sa hannu.

Maganar gaskiya a matsayin Karamin Minista da mukamin da yake a kai, bai kamata a yi irin wannan gagarumin biki a wani waje ba cikin jahar sa ba.

Da an kawo wannan aure a Zamfara da an buga siyasa sosai da sosai, amma ban san wadanda s**a bada wannan shawara ba. Gaskiya nan kam kuskure ne babba.

Allah ya sa a yi cikin yawancin rai amin.

~Amina Iliyasu-

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SGG TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share