Naibawa youth social media political organization

Naibawa youth social media political organization Nil

  youth social media political organization.(nyspo.)Taro''' Taro''' Taro'''Wannan kungiya tana gayyatar ko,wanne exco, d...
16/09/2022

youth social media political organization.(nyspo.)

Taro''' Taro''' Taro'''

Wannan kungiya tana gayyatar ko,wanne exco, da members, dama wanda yake sha'awar shiga wannan kungiya Mai Albarka MEETING gobe idan Allah ya kaimu
Wannan meeting din yanada matukar amfani sosae Dan Allah kowa yaxo.

Meeting points:Ado yola primary school naibawa.
Time: 3.00 pm
Date: 17.09. 2022

Dan Allah ayi kokari a fito da Wuri...

 .Alhamdulillah. A jiya ne yayin da muka halarci Taron kwamitin gamaiyyar kungiyoyin matasan na jahar Kano a karkashin j...
15/09/2022

.

Alhamdulillah.
A jiya ne yayin da muka halarci Taron kwamitin gamaiyyar kungiyoyin matasan na jahar Kano a karkashin jam'iyyar A, P,C.2023.
Domin yakin neman zaben Dr. Nasiru Yusuf gawuna /Garo.
Tare da shugaban kwamiti Hon.faizu Alfindiki da Hon.khalid disor,Kuma shugabannin kananan Hukumomi,Tare da Chairman na wannan kwamiti,Hon.Ibrahim sa'eed da secretary Hon.Bashir Barwa,da sauran shugabanni kungiyoyin

Kwamitin shi ke da alhakin tara kungiyoyin siyasa a kananan Hukumomi 15 da ke cikin birni Kano domin gaming an daidai su ,da kuma sanyasu cikin masu yakin neman zaben tare da fadakarda kungiyoyin da kyankkyawan manufofin jam'iyyar (A,P,C) Domin ci gaban gwamnati 2023,

Kwamitin ya fito da jimillar kungiyoyin siyasa 141 ciki harda wasu kungiyoyin da bah na siyasa ba da s**a mika bayanansu ga kwamiti domin su ma subada gudun mawarsu don a kaii ga cin zaben 2023.

Yayin da ake gudanar da taron aka karbi bakuncin Hajiya Amina shugaban kungiyar Atiku project.wacce yanxo haka ta koma tafiyar gawuna garo one Direction movement for 2023.Da tawagarta.

Sing..... ✍️
Treasure (Nyspo).
Saifullahi usman Naibawa.

(Nyspo) Amadadin wannan kungiya mai suna  . Tana Mika sakon jajantawa zuwa ga yan kasuwa beirot da ke fadin jahar Kano. ...
01/09/2022

(Nyspo)

Amadadin wannan kungiya mai suna . Tana Mika sakon jajantawa zuwa ga yan kasuwa beirot da ke fadin jahar Kano. Domin wannan iftila'en da ya affkamusu Allah ubangiji ya mayarmusu,da marasa lafiya da ke asibiti Allah yabasu lafiya Wanda s**a rugamu gidan gaskiya Allah yajikansu da rahamma.

Sing... ✍️
Treasure,saifullahi usman Naibawa

KASUWAR ƳAN ITACE TA MARIRI BA GURIN GWAMNATI BANE 👌Kasuwar ƴan itace dake garin Mariri ba guri ne na gwamnati ba, guri ...
27/08/2022

KASUWAR ƳAN ITACE TA MARIRI BA GURIN GWAMNATI BANE 👌

Kasuwar ƴan itace dake garin Mariri ba guri ne na gwamnati ba, guri ne mallaki ƴaƴan marigayi tsohon gwamnan jihar Kano wato Audu Bako.

Kuma ba Gwamnatin karamar hukumar Kumbotso ce ta tashi masu sana'a ba , masu mallakar gurin sune s**a sanar da gwamnatin zasuyi amfani da kayan su.

Gwamnati tayi kokarin intervening dan samarwa al'ummar inda zasu je suci gaba da sana'a, kuma ankira shugabannin su an zauna dasu , an nuna musu gurin dazasuje suci gaba da sana'a.

Kuma gwamnatin tayi iyakar kokarin ta bata bar masu gurin sun tafi batare da an nemawa masu sana'a a gurin mafita ba.

Dan haka masu rubuce-rubuce an siyar da guri suje suyi bincike ba gwamnati ce ta siyar ba

masu kaya ne, kuma gwamnati batada
hurumin hana mutum yayi amfani da kayan sa. AUWALU ZARA AMININ TANKA

NAIBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANISATIONKai tsaye daga titin  diga zuwa kumbotso yayin da Mai girma shugaban ka...
24/08/2022

NAIBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANISATION

Kai tsaye daga titin diga zuwa kumbotso yayin da Mai girma shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba farawa ya bada umurnin gyara Wannan Hanya da take ciwa Al ummar Wannan yanki tuwo a kwarya,

Yanzu haka gireda tana baje Wannan kasar, yayinda Al ummar Wannan yanki suke Mika godiyarsu ga Mai girma chairman, sakamakon yadda s**a Shan wahala a Wannan Hanya

Kamar yadda Mai girma chairman ya bayyana cewa za a gyara hanyoyi dake mazabu goma Sha daya, inda Mai girma chairman ya sayi babbar tifa tare da gyaran gireda wacce ta lakume miliyoyin nairoro,

  #A YAUNE SHUGABANCIN WANNAN TA KUNGIYAR NAIBAWA YOUTH SOCIALMEDIA POLITICAL ORGANISATION  YA ZIYARCI HON AUWALU ZARAH ...
21/08/2022

#

A YAUNE SHUGABANCIN WANNAN TA KUNGIYAR NAIBAWA YOUTH SOCIALMEDIA POLITICAL ORGANISATION YA ZIYARCI
HON AUWALU ZARAH DAN AMANAR CHAIRMAN HON HASSAN GARBAN KAUYE
A INDA AKA TATTAUNA MAHIMMAN BATUTUWA AKAN WANNAN KUNGIYA DA KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO TAREDA JAM'IYYAR APC GABADAYA AYAYIN TARON KUNGIYAR TA GABATAR DA TAKADDA GA HON AUWALU ZARAH AMATSAYIN DAYA DAGA CIKIN IYAYAN WANNAN KUNGIYA

Sign ✍
Najib Idris Mekauye
Publicity secretary

TAMBAYA❔Shin Kokunsan Wadananan wana layika Neh❔🤔Amsa:_ Ga Wanda baisani ba wadannan sune layikan Dake kusada Babbar Maz...
14/08/2022

TAMBAYA❔
Shin Kokunsan Wadananan wana layika Neh❔🤔
Amsa:_ Ga Wanda baisani ba wadannan sune layikan Dake kusada Babbar Mazabar Dake Kumbotso Ta NA'IBAWA.
WATO ADO YOLA NA'IBAWA
LAYIN DAN HASSAN

MUKAM MUNA BUKATAR JAGORANCI🙏🙏
NYSPO
NA'IBAWA✍️👑

In mun fito, Allah ka hanasu fitowa .In sun fito, Allah ka hanamu fitowa .Allah kasa sabani a tsakaninmu.Allah kasa kar ...
13/08/2022

In mun fito, Allah ka hanasu fitowa .
In sun fito, Allah ka hanamu fitowa .
Allah kasa sabani a tsakaninmu.
Allah kasa kar asacemu. 🙏🙏🙏

08/10/2021

SANARWA TA MUSAMMAN DAGA MAI GIRMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO HON HASSAN GARBA FARAWA...........

A madadin Mai girma govnor jihar kano Dr ABDULLAHI UMAR GANDUJE, shugaban jam iyyar A.P.C PRINCE ABDULLAHI ABBAS Mai girma kwamishinan kananan hukumomi Hon MURTALA SULE GALADIMA GARO, shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba farawa,

na Kira ga Al ummar da s**a samu rabauta da shiga Shirin Empowerment kashi na uku Wanda mutum dubu daya da uku zasu amfana, da su zo sakateriyar mulki ta karamar hukumar kumbotso ranar Asabar da misalin karfe 9 na safe da katin su na shaida wato pass domin karbar tallafi,

Sannan Ana Kira ga daliban s**a rabauta da tallafin karatu a kwalejin sa a datu rimi su 20, da alarammomi da karamar hukumar kumbotso ta dauki nauyin karatunsu su 25 da su kasance a gurin. Kuma akwai albishir na aiyukan raya kasa ga Al ummar Wannan karamar hukuma, Wanda Mai girma shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba zaiyima Al ummar Wannan karamar hukuma,

Babbar bakuwa ta musamman ita ce first lady professor Hafsat Abdullahi Ganduje,
SANARWA DAGA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO

cpoy suraj Aliyu chiranchi
7/10/2022

Inna lilLahi Wa'inna Ilaihi Raji'un...Allah ya yiwa Sarkin Gaya, Alh.Ibrahim Abdulkadir rasuwa yanzu. Amadadi NAIBAWA YO...
22/09/2021

Inna lilLahi Wa'inna Ilaihi Raji'un...
Allah ya yiwa Sarkin Gaya, Alh.Ibrahim Abdulkadir rasuwa yanzu.

Amadadi NAIBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANISATION Muna miƙa sakon Ta'aziyyarmu Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Al' ummar Masarautar Rano Da jihar Kano Baki Daya Alhinin Wanan rashi Alllah ya gafarta Wa Sarki Amin.

Sign by Chairman
Najib Y Abubakar

02/09/2021

NA'IBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANIZATION

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN

A yau Alhamis 02-09-2021 Allah yayiwa Hajiya Mommy daya daga cikin matan Marigayi. Engineer Abdullahi Idris(Dan isan karaye) Na'ibawa. Rasuwa Muna rokon Allah yajikanta da rahama yasa aljannah ce makoma Ameen........

Address

Naibawa An Hassan
Kano

Telephone

+2347068680763

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naibawa youth social media political organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share