ADC Kano State Chapter

ADC Kano State Chapter PDP Kano State Chapter

Da Sunan Allah Mai Rahama, Mai Jinƙai! Ana gayyatar dukkanin Jama'a zuwa taron yin rigistar jam'iyyar African Democratic...
28/03/2026

Da Sunan Allah Mai Rahama, Mai Jinƙai!

Ana gayyatar dukkanin Jama'a zuwa taron yin rigistar jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) da Jagora, Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso zai yi ranar Litinin, 30th March 2026, da misalin 12 na rana a Gidan Kwankwasiyya, Miller Road dake Bompai, Kano. Allah Ya bamu nasara, Amin.

ADC All the way 💪
21/02/2026

ADC All the way 💪

17/02/2026

Daga Wacce Ƙaramar Hukuma Zaka Zabi Jam'iyyar ADC Mai Albarka
👇👇👇
Ni dai Daga Nassarawa

Sponsored: Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajioon A madadin ɗan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP a zaɓen 2023, Excellenc...
16/02/2026

Sponsored: Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajioon

A madadin ɗan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP a zaɓen 2023, Excellency Sadiq Aminu Wali da ɗaukacin 'Ya 'Yan Jam'iyyar ADC na jihar Kano yana miƙa saƙon jaje da ƴan kasuwar Singa bisa ibtila'in gobara da ya same su.

Sadiq Wali na addu'ar Allah ya mayar musu da Alkhairi.

Saƙo daga Hon. Ali Aminu Dawaki (Alin Dawaki)
Shugaban ƙungiyar Sadiq Wali Support Group

11/02/2026

ADC zata zama Ajalin APC a Najeriya da Jihar Kano In Sha Allah

11/02/2026

Alhamdulillah ADC is doing Great in Kano.

Let's Get ready for Registration and Congresses

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Ahmad, Adnan Maiturare Shinkafi, Jabiru Alhaji, Ahm...
11/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Ahmad, Adnan Maiturare Shinkafi, Jabiru Alhaji, Ahmed Hussan, Gallafiri Nagagarau, Yusuf Ibrahim Danbirgima, Abubakar Sadeeq, Nafiu Isah, Muazu Abdulla, Aminu Mamuda, Almustapah Idris, Sadiq Ibrahim, Aliyu Gambo Gwm, Liman Ahmad, Safiyanu Abubakar Safiyanu Abubakar, Kabiru Lawal, Sirajo Jinjiri, Sagir Hassan, Engr Tasiu Bello Yabo, Musa Yusuf, Aminu Idris, Kailane Saidu, Angel Gold, Muazu Buhari, Sani Zarummai, Khalid Muhammad Khalid, Abdullahi Muhammad, Lado NE, Aminu Sani, Adamu Abubakar Muhammad, Umar S Gandari Gig, Mahadi Abdulrazak, Bello Mustapha, Musa Adamu, Babangida Abdulahi, Omo Sule Mansur, Dan Sholee, Lastdone Pailot, Danlafiya Abdu, Hon Musa Sa'ad Candy, Ibrahim Trader Aminu

ADC ta shirya ba wa APC kashi a 2027, ta yi ganawar sirri a kan wasu batutuwa. Karanta cikakken bayani a sashen sharhi.H...
29/11/2025

ADC ta shirya ba wa APC kashi a 2027, ta yi ganawar sirri a kan wasu batutuwa. Karanta cikakken bayani a sashen sharhi.

Hoto: Atiku Abubakar/ADC 2027 Coalition (Facebook)

28/11/2025

Albishirin ku
Kanawan Dabo
👂🦻👂

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ali Mohammed Rabiu, Lawal Joda, Muhammed Sabo Small, Yaha...
28/11/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ali Mohammed Rabiu, Lawal Joda, Muhammed Sabo Small, Yahaya Muhammed Mdb, Abdullahi Maidabino Yusuf, Mustafha Khalid, Ahmad Mahmoud Umar, M Abubakar Yusuf Maradun, Musa Shuaib AbduRrahman, Aminu Jelani, Clement Kaze Agwom, Nuradeen Abdullahi Bagudu, Mudassir Binanchi, Isa Yandaki, Abubakar M Sadiq, Abubakar Chindo, Umarfarouk Musa, Hafeez Raji, Justice Alnaseer AU Jalingo, Usman I. Osabo, Kabeer Sanni Owner Ty, Hassan Shuaibu, Murtala Sulaiman, Murtala Yahayadeen, Haliru Muhammed Wase, Adamu Baban Umma, Ibraheem Innah, Kabiru S. Haira'u, Sameenu Abdulrahman, Abduljelil Abdulsalaam, Attahiru Yusuf, Ibrahim Modibbor Maigaskiya, Gambo Garba Babale, Ismail AbdulAziz, Jamilu Milu, Shafi'u Aliyu, Auwalu Staff, Assaddeeq Yusuf, Shehu Nasir Alpaki, Muhammad Sharfaddeen Sani, Yusif Adamu Danhassan, Lawali Sani Bunza, Abdulrashid Kingson, Lawali Bello Gamji, Isiaka Waziri Takum, Adamu Alhassan Manu, Ibrahim Turai Mohammed, Hussaini Sayyadi Km, Abubakar Maina Rauda Kafaje, Shettima Bulum Amali

09/11/2025

Alhamdulillah
Kano ADC in Good Shafe

Allah ka Bamu Nasara 🤲

I've just reached 9K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗...
25/10/2025

I've just reached 9K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

Address

Kano

Telephone

+2348025525321

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Kano State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share