Kwankwasiyya Plug Mediaters

Kwankwasiyya Plug Mediaters Kwankwasiyya Amana, Amana sai dan Amana

Wannan Aramma Kenan, amma Aramman AI 😂
30/06/2025

Wannan Aramma Kenan, amma Aramman AI 😂

An tilasta wa duk wanda zai yi hira a gidajen yaɗa labarai na Kano yin alƙawari a rubuce cewa ba zai yi zagi ba ko faɗin...
08/05/2025

An tilasta wa duk wanda zai yi hira a gidajen yaɗa labarai na Kano yin alƙawari a rubuce cewa ba zai yi zagi ba ko faɗin abin da zai ɓata wa wani suna ko kuma tayar da wata rigima.

Su ma 'yan jaridar, an haramta musu yin tambayoyin da za su iya tunzura waɗanda suke yin hirar da su.

An cimma hakan ne a wani taro inda Kwamishinan yaɗa labarai na Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya ya tattauna da 'yan jarida a jihar.

DAGA BBC NEWS HAUSAKamfanin Meta da ya mallaki Facebook ya yi rashin nasara a ƙarar da ya shigar wata babbar kotu bayan ...
02/05/2025

DAGA BBC NEWS HAUSA

Kamfanin Meta da ya mallaki Facebook ya yi rashin nasara a ƙarar da ya shigar wata babbar kotu bayan hukumomin sanya ido uku na Najeriya sun lafta masa tarar da ta kai dala miliyan 290.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3GBKTux

DAGA BBC NEWS PIDGINYau 2 ga watan May, Cikar shekara 14 kenan da kasar Amurka ta sa sojojin ta s**a kashe shugaban tafi...
02/05/2025

DAGA BBC NEWS PIDGIN

Yau 2 ga watan May, Cikar shekara 14 kenan da kasar Amurka ta sa sojojin ta s**a kashe shugaban tafiyar Al-Qaeda Usama Bin Ladan a sansanin Islamabad.

02/05/2025

Amana sai dan amana 💪

Na yi farin cikin tarbar Jakadan Tarayyar Turai (EU) a Najeriya, Mai girma Gautier Mignot, a gidana na Abuja. Tattaunawa...
01/05/2025

Na yi farin cikin tarbar Jakadan Tarayyar Turai (EU) a Najeriya, Mai girma Gautier Mignot, a gidana na Abuja.

Tattaunawar tamu ta mayar da hankali ne kan fannonin hadin gwiwa da juna, musamman wajen karfafa dabi'un dimokuradiyya a kasarmu ta Najeriya.

- inji mai girma Dr Rabi’u musa Kwankwaso

Ba iya Kano ba, Najeriya ma Tana Alfahari da kai Kabeer 2pac 🇳🇬
01/05/2025

Ba iya Kano ba, Najeriya ma Tana Alfahari da kai Kabeer 2pac 🇳🇬

DAGA BBC HAUSAShugaban kasar korea ta arewa ya baiwa yan kasarsa umurnin kera makaman nukiliya 😂 Kai kuma wanne makami k...
30/04/2025

DAGA BBC HAUSA

Shugaban kasar korea ta arewa ya baiwa yan kasarsa umurnin kera makaman nukiliya 😂

Kai kuma wanne makami kasar ka ta bada umurnin a kera? 😂

BREAKING;Ahmed Xm, wanda kuka fi sani a fagen kasuwancin Online ma (forex) ya kulla hadakar abotar tafiyar kasuwanci tak...
30/04/2025

BREAKING;

Ahmed Xm, wanda kuka fi sani a fagen kasuwancin Online ma (forex) ya kulla hadakar abotar tafiyar kasuwanci take da Bilal Villah a matsayin sabon Ambassador su na kamfanin XM TRADING ACADEMY Rishen jihar kano.

Ya kuma bashi kyautar naira miliyan goma kamar yadda kuke gani a yarjejeniyar.

Ahmed yace zai kara bashi (slot in mentorship) wato damar koyon wannan kasuwancin na Forex kyauta har na tsawon wata daya, wanda a fadin Ahmed ya nuna cewa wannan Koyon Forex da Bilal villa zaiyi sai ya fi masa wannan 10,000,000 da aka bashi amfani.

Menene ra’ayinku??

MUJALLAR KANO; RARARA  Ya Dauki sabuwar PA Wacce Yace ga  Marigayi Rabilu Musa Ibro, Watau Ummi Ibro.Kila itama anan gab...
29/04/2025

MUJALLAR KANO;

RARARA Ya Dauki sabuwar PA Wacce Yace ga Marigayi Rabilu Musa Ibro, Watau Ummi Ibro.

Kila itama anan gaba ta kasance Matarsa ta hudu idan da rabo. 😅

AIKIN GWAMNATIN KANO"Alhamdulillah yau nasamu na kaiwa Aunty fauziyya takar dar dazata baiwa megirma gwamnan Kano alhj a...
29/04/2025

AIKIN GWAMNATIN KANO

"Alhamdulillah yau nasamu na kaiwa Aunty fauziyya takar dar dazata baiwa megirma gwamnan Kano alhj abba kabir YUSIF " game da ayyukana
Tare da kokarin ogah Ibrahim Adam don zama da megirma gwamnan Kan yadda za a bun kasa wannan fasahohin !

INJI Khalifa aminu ✍🏻

WANNAN KARIN MAGANAR BA KOWANNE SHEGE BA 💪 😂
28/04/2025

WANNAN KARIN MAGANAR BA KOWANNE SHEGE BA 💪 😂

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Plug Mediaters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwasiyya Plug Mediaters:

Share