29/04/2025
ZIYARAR TAAZIYYA
Hon Abubakar Ali Minister
Dan takarar kujerar majalisar
Kasa wakilcin kananan hukumomin Minjibir/Ungogo
Yakai ziyarar taaziyya bisa rasuwar mahaifin Karamar minister ta abuja Dr Mariya Bunkure
Yayi adduar Alllah yajikansa
Yakuma baiwa yaya da jikoki da yan uwa lada mai girma bisa wannan babban rashi ameeen