NNPP

NNPP To change Nigeria to be a beter a nation

kano 001
24/09/2025

kano 001

30/08/2025

๐•๐•’๐•˜๐• ๐•ฃ๐•’๐•Ÿ ๐•‚๐•’๐•Ÿ๐• 

๐“ฑ๐“ช๐“น๐“น๐”‚ ๐“๐“ท๐“ท๐“ฒ๐“ฟ๐“ฎ๐“ป๐“ผ๐“ช๐“ป๐”‚ ๐“™๐“ฒ๐“ฐ๐“ช๐”€๐“ช@ 34
28/08/2025

๐“ฑ๐“ช๐“น๐“น๐”‚ ๐“๐“ท๐“ท๐“ฒ๐“ฟ๐“ฎ๐“ป๐“ผ๐“ช๐“ป๐”‚ ๐“™๐“ฒ๐“ฐ๐“ช๐”€๐“ช@ 34

28/08/2025

๐“š๐“ช๐“ท๐“ธ
001

27/08/2025

๐•‚๐•’๐•Ÿ๐•  001

27/08/2025

๐•Š๐•’๐•š ๐”ธ๐•“๐•“๐•’

27/08/2025

๐”น๐•’ ๐”พ๐•จ๐•’๐•ž๐•Ÿ๐•’๐•Ÿ ๐••๐•’๐•ช๐•’ ๐•—๐•š ๐”ธ๐•“๐•“๐•’ ๐•—๐•’๐•ฃ๐•š๐•Ÿ ๐•›๐•š๐•Ÿ๐•š ๐”ธ ๐”พ๐•จ๐•’๐•ž๐•Ÿ๐• ๐•Ÿ๐•š๐•Ÿ โ„•๐•š๐•˜๐•–๐•ฃ๐•š๐•’ ๐”ธ๐•ช๐•’๐•Ÿ๐•ซ๐•ฆ

๐•Ž๐•ฆ๐••๐•š๐• ๐•ค๐•’๐•š ๐•ค๐•’๐•Ÿ ๐”น๐•’๐•ฃ๐•œ๐•’
27/08/2025

๐•Ž๐•ฆ๐••๐•š๐• ๐•ค๐•’๐•š ๐•ค๐•’๐•Ÿ ๐”น๐•’๐•ฃ๐•œ๐•’

Kano 001
27/08/2025

Kano 001

Cikin hukuncin Ubangiji da Amincewarsa a Lahadin data gabata Shugabannin kungiyar Kwankwasiyya Social Media Kumbotso Kar...
27/08/2025

Cikin hukuncin Ubangiji da Amincewarsa a Lahadin data gabata Shugabannin kungiyar Kwankwasiyya Social Media Kumbotso Karkashin Jagorancin Hon. Hamza Ahmad Telan mata, tare da sauran shugabanni ta gudanar da taro na musamman domin karawa Juna sani da kuma kara gabatar da kwaskwarimar a kunshin Shugabanci don karawa tafiyar tagomashi da zai kawo mata nasara..

Tun daga kan Karamar Hukumar har zuwa mazaba don ci gaba da tallata tsarin siyasar Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso tare da mai girma Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, sannan kuma Shugabanin Karamar Hukumar Kumbotso a matakin Majalisar Jiha da tarayya da kuma Karamar Hukuma tare da fito da manufofi Kyawawa dan kara Inganta tafiyar cikin lafazi mai kyau da mutunci da mutuntawa.
Taron ya samu halartar โ€˜yan uwa โ€˜Yan Gwagwarmayar Siyasa shugabanin Social Media dake Kumbotso wadan da s**a kasance โ€˜Yan Siyasa ne kuma โ€˜Yan Social Media tun daga matakin mazaba zuwa Karamar Hukuma Da Jaha .

Muna kara tunasar da shugabannin wannan Kungiya da Membobinta a tallata tare da bijiro da sababbin manufofi babu muzantawa bare cin mutunci.
Muna adduโ€™ar Allah ubangiji ya bamu nasara Kyakkyawa a kara taimakon tsarinmu na Kwankwasiyya a kowanna mataki, wadan da kuma s**a kara samun kan su cikin shuganaci muna taya su murna Allah ya bada ikon kwatanta dai dai tare da gabatar da ayyuka cikin ladabi da biyayya.
Comr. Ahmad Lawan Garba
Secretary: Kwankwasiyya Social Media Kumbotso.

Hausawa sun tafka asarar sama da Naira biliyan 20 bayan rusa kasuwarsu da aka kafa shekara 46 da s**a wuce a Legas. Kara...
27/08/2025

Hausawa sun tafka asarar sama da Naira biliyan 20 bayan rusa kasuwarsu da aka kafa shekara 46 da s**a wuce a Legas. Karanta bayanin da Rabiu Musa Kwankwaso ya musu a sashen sharhi.

Address

Kano

Telephone

+2348066709867

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NNPP posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share