AON Hausa

AON Hausa ATIKU HASKE ORGANISATION - AHO �

Barka da murnar zagayowar ranar haihuwa Director, AbdulAziz Na'ibi Abubakar 🎁🥳🎉
20/11/2025

Barka da murnar zagayowar ranar haihuwa Director, AbdulAziz Na'ibi Abubakar 🎁🥳🎉

13/10/2025
13/10/2025

Jan hanakali zuwa ga Yan Najeriya akan matsayar Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar dangane da tsare Shugaban IPOB wato Nnamdi Kanu daga Shugaban matasan masu yada labari na Wazirin Adamawa.

A daren jiya Shugaban Kasar Gobe Alhaji Atiku Abubakar ya karbi bakoncin ziyarar Gwani Bukhari da matar sa a gidan sa da...
14/09/2025

A daren jiya Shugaban Kasar Gobe Alhaji Atiku Abubakar ya karbi bakoncin ziyarar Gwani Bukhari da matar sa a gidan sa dake garin Abuja. Gwani Bukhari dai shine Gwarzon shekarar daya lashe gasar Qurani ta Najeriya yazo mataki da 1, Ya kuma zarce ta duniya a Kasar Saudiyya yazo mataki na 3.

Atiku yayi murna matuka kuma ya karrama shi da kyautuka da kuma bashi izini na neman duk wani tallafi daya ke nema domin cigaba da hidimtawa Qurani.

The Atiku Movement (TAM) na kira ga Al-Ummar Musulmi da su karrama ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.W.A.) ta hanyar koy...
05/09/2025

The Atiku Movement (TAM) na kira ga Al-Ummar Musulmi da su karrama ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.W.A.) ta hanyar koyi da kyawawan dabi'un Sa. Barka da Maulud 🎉

05/09/2025

Mauludi rana ce ta musamman wadda muke tuna haihuwar Annabi Muhammadu (SAW), da darussa da nagartattun ɗabi’un da ya koyar damu kuma dama ce mai muhimmanci wajen tunawa da kyawawan halayen sa na gaskiya, tausayi da adalci.

Wannan rana tana tunasar da mu muhimmancin bin tafarkinsa cikin rayuwarmu ta yau da kullum.

A wannan rana ta 12 ga Rabi’ul Awwal 1447 AH (2025 CE), mu ɗauki darasi wajen ƙarfafa zaman lafiya, mu haɗa kai, mu girmama juna cikin al'umarmu duk da bambancin da ke tsakaninmu.

Wannan shi ne ginshiƙin samun kwanciyar hankali da ci gaban ƙasa.

Ina roƙon Allah Maɗaukakin Sarki ya albarkace mu da zaman lafiya, ya ba mu arziki, ya kare ƙasarmu, ya bamu tsaro mai inganci mai dorewa. -AA

Dole mu kori Bola Tinubu a 2027!
27/08/2025

Dole mu kori Bola Tinubu a 2027!

Muna buqatar kwarewa irin ta Atiku Abubakar a Najeriya!
25/08/2025

Muna buqatar kwarewa irin ta Atiku Abubakar a Najeriya!

Tafiyar Ceton Najeriya!
23/08/2025

Tafiyar Ceton Najeriya!

Allah Ka bamu nassara 🤲
22/08/2025

Allah Ka bamu nassara 🤲

Unveiling of The Atiku Movement - TAM!

The Atiku Movement - TAM is a movement aimed at liberating Nigerians from the grip of Bola Tinubu and his party, the APC, while promoting Atiku Abubakar's political ideology across the nation.

The Atiku Movement - TAM is a collective of patriotic Nigerians who envision a united and prosperous Nigeria that works for all. They have united to support Atiku Abubakar in his mission to unify and revitalize Nigeria.

The Atiku Movement - TAM is a movement of well-meaning Nigerian youths who seek a visionary leader committed to youth and women’s inclusion in governance and politics. They have come together to support Atiku Abubakar in his goal to form a government with a cabinet comprising 70% youth and women.

The Atiku Movement - TAM is a movement of Nigerians weary of insecurity and bloodshed. They support Atiku Abubakar in his mission to combat banditry and terrorism plaguing our nation.

The Atiku Movement - TAM is a movement of Nigerians frustrated by a declining economy. They rally behind Atiku Abubakar to transform Nigeria into one of the world’s leading business hubs.

The Atiku Movement - TAM is a movement initiated by people who want to foster inclusiveness and efficiency by bringing Atiku supporters/promoters closer to him.

The Atiku Movement - TAM is a movement of political heavyweights dedicated to empowering Nigerian youths by providing them a platform to thrive politically.

The Atiku Movement - TAM is tasked with ensuring that Bola Tinubu peacefully hands over power to Atiku Abubakar on May 29, 2027.

Let’s make history! Join The Atiku Movement now!

Wannan Tafiyar Mu Ce 🤝
22/08/2025

Wannan Tafiyar Mu Ce 🤝

Address

Kano
099

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AON Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share