14/06/2022
YANZU-YANZU| 'Daya Daga Cikin Jiga-jigan Kwankwasiyya a jahar Kano Hon. Buhari Sule Kura, ya fice daga NNPP zuwa jamiyyar APC
Daya daga Cikin Jiga-jigan Kwankwasiyya a jahar Kano Kuma jagoranta a kananan Hukumomin Kura, Madobi, Garin - Malam, Malam Buhari sule Kura, ya Ajiye shahadar sa, ta Kwankwasiyya ya rungumi sabon tsarin siyasa na APC, Gandujiyya, Hon Buhari sule kura, ba boyayye bane a jahar Kano Sakamakon rawar da ya taka na Cigaban siyasar Darikar Kwankwasiyya a jahar kano, Sakamakon rashin Adalci da Akayi Masa ya sanyashi shakku a Tsarin tare da Neman mafita a tsarin APC karkashin Dakta Nasir yusif Gawuna
Daga Abdulrashid Abdullahi Kano