APC

APC Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC, Dakata, Kano.

🚨Gwamna Yusuf ya bada tallafin Naira Miliyan 100 ga wadanda iftila'in gobara ya shafa a Singer.
05/02/2026

🚨Gwamna Yusuf ya bada tallafin Naira Miliyan 100 ga wadanda iftila'in gobara ya shafa a Singer.

05/02/2026
GASKIA DAI...
05/02/2026

GASKIA DAI...

KAI JAMA'AH...
05/02/2026

KAI JAMA'AH...

*WANNAN WACE ERIN MASIFA CE* Hotuna: Daruruwan magoya baya daga karamar hukumar Dawakin Kudu sun ziyarci jagoran Kwankwa...
05/02/2026

*WANNAN WACE ERIN MASIFA CE*
Hotuna: Daruruwan magoya baya daga karamar hukumar Dawakin Kudu sun ziyarci jagoran Kwankwasiyya na ƙasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a gidansa dake Millar Road a Kano yau Alhamis.

📸

YANZU-YANZU: Mutum sama da dubu É—ari biyar ne s**a fito domin tarbar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a ziyarar jaje da ya k...
05/02/2026

YANZU-YANZU: Mutum sama da dubu É—ari biyar ne s**a fito domin tarbar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a ziyarar jaje da ya kai kasuwar Singa ta Kano sakamakon gobarar da ta faru kwanaki uku baya a kasuwar.

Me za ku ce?

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gana da ’yan kwangilar da ke aiwatar da ayyuka daban-daban a faɗin...
05/02/2026

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gana da ’yan kwangilar da ke aiwatar da ayyuka daban-daban a faɗin Jihar Kano kenan, inda ya ba su umarni karara kan cewa su gaggauta kammala ayyukan da aka ba su akan lokaci.

Gwamnan ya jaddada muhimmancin bin jadawalin lokacin da aka tsara da kiyaye ingancin aiki, da kuma É—aukar alhaki a kowane mataki.

Haka kuma gwamna Abba, ya tabbatar da ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da manyan ayyukan ci gaba masu tasiri domin amfanin al’ummar jihar Kano.

Tunda Tinubu ya gane harkar Alhaji Badamasi duk packaging ce da yadda aka rika tsugune-tsugune don a raba tsohuwar alaka...
04/02/2026

Tunda Tinubu ya gane harkar Alhaji Badamasi duk packaging ce da yadda aka rika tsugune-tsugune don a raba tsohuwar alakarsa da minista, yanzu ka gaya min abinda zai hana karbe kujerar Alhaji Badamasi a sakawa T. Gwarzo da ita????

Ba zan taɓa kasancewa cikin tafiyar da za'a shirya don cutar da talakawan kasa ba gwanda na rasa komai gwanda na hakura ...
04/02/2026

Ba zan taɓa kasancewa cikin tafiyar da za'a shirya don cutar da talakawan kasa ba gwanda na rasa komai gwanda na hakura da komai da ace A shirya tafiyar cutar talakawa tare dani, An raina matasa Ana mana dariya ina da tabbacin kullum matasa ne ke tafiyar da nasara a matakin duniya –Sen Rabi'u Kwankwaso

Address

Dakata
Kano
123456

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share