Masarautar Kano New Media

Masarautar Kano New Media Kano Emirate Media Reporter's is a Registered Media Forum which share Reliable and Authentic Information Directly From Kano Emirates

Eid Al-fitr 2026Allah Ya Kar6a ManaAllah Ya Karawa Sarki Lafiya
22/03/2026

Eid Al-fitr 2026

Allah Ya Kar6a Mana

Allah Ya Karawa Sarki Lafiya

WHO IS ALHAJI AMINU ADO BAYERO, CFRAminu Ado Bayero was born on 21 August 1961 in Kano. He is the second son of the late...
22/03/2026

WHO IS ALHAJI AMINU ADO BAYERO, CFR

Aminu Ado Bayero was born on 21 August 1961 in Kano. He is the second son of the late Ado Bayero, who ruled Kano for over 50 years. He belongs to the historic Dabo royal family (Gidan Dabo).

Education
He received both Islamic and Western education. His academic journey includes:

• Kofar Kudu Primary School, Kano
• Government College, Birnin Kudu
• Bayero University Kano – studied Mass Communication
• Aviation training at a flying school in Oakland, California, USA

He also completed his National Youth Service Corps (NYSC) at the Nigerian Television Authority (NTA) in Makurdi.

Early Career
Before his full involvement in traditional leadership, he worked as:
- A Public Relations Officer at Kabo Air
Later trained and worked as a Flight Engineer

Traditional Titles and Leadership Roles:

Dan Majen Kano and District Head of Dala (1990)
Dan Buram Kano (1990)
Turakin Kano (1992)
Sarkin Dawakin Tsakar Gida (2000)
Wamban Kano (2014)

He also served as Chairman of the Kano Emirate Durbar Committee.

Emir of Bichi
In 2019, he was appointed the Emir of Bichi, one of the emirates created in Kano State at the time.

On 9 March 2020, he became the 15th Emir of Kano.

In recent years, he has been recognized for promoting peace and stability in Kano State.

Allah Ya Karawa Sarki Lafiya ✊️
09/03/2026

Allah Ya Karawa Sarki Lafiya ✊️

Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ran Sarki Ya Dade
26/02/2026

Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP

Ran Sarki Ya Dade

Gwamnatin Tarayya ta nada Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a Matsayin shugaban Kwamitin ciyarw...
19/02/2026

Gwamnatin Tarayya ta nada Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a Matsayin shugaban Kwamitin ciyarwar Azumin Ramadan na Kasa.

Da yake bayanin nadin lokacin da s**a kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula da fasaha a Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya yace an nada Sarkin ne bisa Cancantarsa da kuma dacewa da bashi Jagorancin.

A wata sanarwa Mai dauke dasa hannun Sakataren Yada Labaran Sarkin Abubakar Balarabe Kofar Naisa Yace jagoran tawagar yayi bayanin cewar Kwamitin ciyarwar bana siyasa bane illa dai kawai na Gwamnatin Tarayya domin hidimtawa al'uma.

Ya kara da cewa aikin kwamitin zai rabar da kayan abinci da s**a hada da Shinkafa da Gero da kuma Man girki.

Yace a shekarun baya aikin Kwamitin ciyarwar ya takaita ne ga tara shugabanni domin yin breakfast da shugaban Kasa kawai, amma yanzu shugaba Bola Tinubu yayi umarnin a kara fadadawa zuwa bayar da kayan abincin a dukkanin shiyoyin Najeriya guda shida.

Sauran Yan Kwamitin dai sun hada Manyan Sakatarorin Gwamnatin Tarayya da Daraktotoci da Sanatoci da 'Yan majalisun Tarayya duk a karkashin kulawar ofshin Sakataren Gwamnatin Tarayya.

Tawagar karkashin Babban mai tsare tsare na kasa tayi fatan samun dukkan nasara daga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a wannan jagoranci da aka bashi.

Da yake jawabi Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yabawa gwamnatin Tarayya bisa wannan tsari data fadada na ciyarwa a wannan wata mai albarka.

Alhaji Aminu Ado Bayero ya godewa Allah tareda fatan wannan tsari da aka shigo dashi zai zama mai dorewa domin taimakawai al'uma.

Yace yana fatan wadanda aka saka a cikin Kwamitin zai kawo gyara da cigaba tareda wadanda akayi abun domin su zasuci amfaninsa.

Ya godewa Gwamnatin Tarayya data bashi wannan dama domin yiwa al'umar kasa hidima tareda tabbatar da cewa zasuyi duk mai yuwuwa domin samun nasarar aikin da aka basu.

Ya tabbatar da cewar zasuyi duk abunda ya kamata tareda bada shawarwari

18/02/2026

Tattaunawa Ta Musamman Yareda Mal Ahmad Abubakar Ahmad (Halipha Sarki) President Masarautar Kano New Media Kuma Masoyi Ga Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP

Masarautar Kano New Media
MASARAUTAR KANO.
Kano Emirate Media

Ramadan Day 1
18/02/2026

Ramadan Day 1

A Daran Farko na Jiya Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Jagoranci Zaman Karatun Tafsir Al qur ...
16/02/2026

A Daran Farko na Jiya Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Jagoranci Zaman Karatun Tafsir Al qur ani Mai Girma A Fadar Dake Gidan Nasarawa G R A State Road kano.

Assalamu Alaikum Dafatan Alkhairi garemu baki day.Idan Allah ya kaimu yau Lahadi 15 Feb 2026 za'a fara gabatar da Tafsir...
15/02/2026

Assalamu Alaikum

Dafatan Alkhairi garemu baki day.
Idan Allah ya kaimu yau Lahadi 15 Feb 2026 za'a fara gabatar da Tafsir Alqur'ani mai tsarki.Kamar yadda aka saba a dukkan watan azumin Ramadan mai Alfarma.
Za'a dunga gabatarwa da misalin karfe Tara na dare (9pm) a fadar mai martaba sarkin kano dake Nassarawa.
Muna Addu'ar Allah yasa mu shiga wannan wata a sa'a,Ubangiji ya karbi dukkan ibadunmu Ameen.

Khalid Uba Adamu
Media Aide to
His Highness
Sarkin Kano.

Juma’a 13/02/2026Ran Sarki Ya Dade
13/02/2026

Juma’a 13/02/2026

Ran Sarki Ya Dade

Juma'at Mubarak30/01/2026Ran Sarki Ya Dade
30/01/2026

Juma'at Mubarak

30/01/2026

Ran Sarki Ya Dade

Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a yau litinin a fadarsa dake Nasaarawa.Ran Sarki ya dade
05/01/2026

Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP a yau litinin a fadarsa dake Nasaarawa.

Ran Sarki ya dade

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Kano New Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Masarautar Kano New Media:

Share