Hon murtala sule garo for Kano state governor 2023

Hon murtala sule garo for Kano state governor 2023 Dan saboda tabbatarwada cikar burin matasa nason matashi yazajagoranci jiharmu mai abarka ta Kano dadukkanin fadinkasar nageria gabaki daya

A gurin Allah mukenema

24/03/2026

ƊAN TAƘAITACCEN TSOKACI AKAN MASAURATAR GETSO MAI ƊIMBIN TARIHI, DA SARAKUNAN “SAN-GETSO” (1705 – ZUWA YAU)

Masarautar Getso na daga cikin tsofaffin masarautu a Arewacin Nijeriya, wadda tun 1705 ta kafa ingantaccen tsarin mulkin gargajiya ƙarƙashin tsarin San-Getso.

Daga Babbaka Toro zuwa mai ci yanzu wato San-Getso Muhammadu Bello, sarakunan sun kasance jagorori masu hikima da jarumta, suna riƙe al’ada tare da tafiya da zamani.

A tsawon sama da shekaru 321, Masarautar Getso ta kasance ginshiƙi na zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba, tare da gadon tarihi mai ɗorewa da ke ƙara ɗaukaka martabarta a ƙasar Gwarzo da ma Arewacin Nijeriya baki ɗaya.

JERIN SARAKUNAN “SAN-GETSO” (1705 – ZUWA YAU):

1. Babbaka Toro - 1705 to 1750 (Shekaru 45)

2. Kardaji - 1750 to 1792 (Shekaru 42)

3. Dan-Karya - 1792 to1819 (Shekaru 27)

4. Gandau - 1819 to1822 (Shekaru 4)

5. Tsigi - 1822 to1823 (Shekara 1)

6. Dan-Hazo - 1823 to 1835 (Shekaru 12)

7. Mai-Gada - 1835 to1849 (Shekaru 14)

8. Mai-Zabo - 1849 to 1851 (Shekaru 2)

9. Madi - 1851 - 1891 (Shekaru 40)

10. Amadu (Nini) - 1891 to 1893 (Shekaru 2)

11. Mammadu - 1893 to 1895 (Shekaru 2)

12. Jibir - 1895 - 1902 (Shekaru 7)

13. Also - 1902 - 1922 (Shekaru 20)

14. Sidi - 1922 to 1931 (Shekaru 9)

15. Alu I - 1931 to 1964 (Shekaru 33)

16. Salmanu - 1964 to 1991 (Shekaru 27)

17. Alu II - 1991 to 2013 (Shekaru 22)

18. Muhammadu Bello - 2013 to Present (—)

© Gwarzo Babban Gari Page
24-03-2026

29/12/2025

Akwai yuyuwar juyinjuyahali asiyasar kano

28/07/2025
Congratulations Dr Bashir muzakkari Allah ya taya riko Allah ya sa ka amfana Mu amfana.
06/07/2025

Congratulations
Dr Bashir muzakkari
Allah ya taya riko
Allah ya sa ka amfana
Mu amfana.

12/06/2025

WATA SABUWA
Ance wai Wani sanator yanada kyauta Amma Koshish ko yabiyawa Wani bataba jinshi a hajji ko ummah ba.
waye wannan sanator din Dan Allah Kuma a Ina yake sanajiku

21/04/2024

Cigaban shirin “FARIN WATA SEASON 3 series yana nan zuwa muku a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare.
Ku garzaya kan YouTube channel dinmu kuyi subscribing domin da zarar mun dora ku sami notifications.

WHITE HOUSE FAMILY PRODUCTION KE GABATAR MUKU DA

𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐖𝐀𝐓𝐀 𝐬𝐡𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐨 SEASON 3

Story and Produced by
Adam A. Zango

Ex_producer
Adam A. Zango

Screen Play by
Gaddafi m/Aduwa
Auwalu D. Yakasai

Directors
Adam A. Zango
Auwal D. Yakasai
Jamilu dan sholi

PRODUCER
Kabiru A. Zango

D.O.P

LIGHT
Ahmad Sobe

SOUND ENGINEER
Sanabe

SET DESIGNER/PROPS
Auwal Danja

CO PRODUCER
Ali bala Capone

PRODUCTION MANAGER
Fala M. Shariff

CONTINUITY
Auwal D. Yakasai

PA
Mustapha Yaro
Aminu A. Zango

COSTUME MANAGER
Manniru A. Zango
Sa’ad cousin

MAKE UP ARTIST
Ibrahim makeup

EDITORS
Ahmad 80

𝗭𝗔𝗞𝗨 𝗜𝗬𝗔 𝗧𝗨𝗥𝗔 𝗦𝗔𝗞𝗢 𝗞𝗢 𝗞𝗜𝗥𝗔𝗡 𝗪𝗔𝗡𝗡𝗔𝗡 𝗟𝗔𝗬𝗜𝗡 +𝟐𝟑𝟒𝟗𝟏𝟑𝟑𝟕𝟗𝟎𝟖𝟖𝟖 𝗞𝗢 𝗘𝗠𝗔𝗜𝗟_𝗮𝗱𝗮𝗺𝘇𝗮𝗻𝗴𝗼𝗴𝗺𝗸@𝗴𝗺𝗮𝗶𝗹.𝗰𝗼𝗺



16/04/2024

4934 likes, 416 comments. “ 🇱🇾 🇳🇪 #”

Address

Kano
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon murtala sule garo for Kano state governor 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon murtala sule garo for Kano state governor 2023:

Share