Gwarzon Siyasar MU AYAU

Gwarzon Siyasar MU AYAU Wannan shafi zaidinga kawo muku abinda yake faruwa a siyasar kano da Nigeria baki daya.

SAKON BARKA DA JUMA'A daga Hon. Nazifi (Tagwaye) Dand**o Dan autan mabiya umarnin Dan Sarki mai jiran gado alh Abdullahi...
11/02/2022

SAKON BARKA DA JUMA'A daga Hon. Nazifi (Tagwaye) Dand**o Dan autan mabiya umarnin Dan Sarki mai jiran gado alh Abdullahi Abbas. Da hon. Dan saddi dawa (Hausawa). Alhamdulillah godiya ta tabbata ga allah s.w.a me kowa me komai, muna rokon allah yabamu lfy da xama.lfy muna rokon Allah ya taimaki shugabaninmu ka iyamusu da iyawarka, Allah kashiga al'amarin alh. Abdullahi Abbas sunusi shugaban jam'iyyar APC na kano state hawa biyu. bisa sahalewar Alh. Murtala Sule Garo mai jiram gado magajin ganduje. Bisa sahalewar Hon. Abba Abdullahi ( Cimale dan d**o).

06/12/2021

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba s**a kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ya…

06/12/2021

Hon. Lasun Yusuff, ya hakikance a kan murdiya aka yi zaben gwamnan jihar Osun a 2018. Lasun Yusuff yace irinsu Omo-Agege aka yi da su domin a hana shi nasara.

06/12/2021

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar AKano ta samu tangardar cikin gida yayin da 'yan tsagin Ganduje da na Shekarau s**a samu sabani a ra'yoyin siyasar jihar Kano.

06/12/2021

Matar Atiku ta kara tabbatar da cewa, mijinta zai tsaya takara, kuma Allah yake roko ya bashi mulkin Najeriya a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana yadda halin Atik

05/12/2021
05/12/2021

Kada ku manta ku danna subscribe kana ku taba alamar kararrawa mungode. DailyPost Hausa Tv

05/12/2021

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal sun hadu wajen daurin aure da aka gudanar a jihar Kano. Daily Independent Hausa 24 ta rawaito ‘yan siyasar biyu sun hadu ne a wajen daurin auren ‘ya ‘yan marigayi Alhaji Ibrahim Dangulguli Koki ...

04/12/2021

Bangaren Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a Jihar Lagos da ake yiwa lakabi da ‘Lagos-4-Lagos’ ya bayyana komawa Jam’iyyar PDP a wani biki da aka gudanar wanda ya samu halartar tsohon shugaban Majali…

04/12/2021

Rahotanni dake hitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta kwace ofishin lauyan tsohon sarki, Sanusi Lamido, bayan hukuncin kotu na biyan diyya.

Address

Siyasar Kano Da Nigeria Baki Daya
Kano

Telephone

+2347038799849

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzon Siyasar MU AYAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gwarzon Siyasar MU AYAU:

Share