Bello Umar media team

Bello Umar media team Let's vote for Bello Umar kagarko as Governor kaduna state2023

My last post of the year 2019-----------------------------------------------------------------------------Proud to be wi...
31/12/2019

My last post of the year 2019
------------------------------------------------------------
-----------------
Proud to be with Bello Umar Kagarko (Madiyan) Man of Integrity!
No regretting for having you as a mentor SIR.
I promise to remain loyal and faithful to you Sir Bello Umar media
insha Allah. Our enemies will insha Allah witness
our succes. May Allah guide and blessings be with
you, Ameen.
Happy New year in advance

Allah ta'alah ya sa wannan sabuwar shekara da
zamu shiga, abin da ya fi karfin mu a 2019 Allah ya
sa mu fi karfin shi a sabuwar shekaran 2020. Allah
ya kara mana zumunci da kaunar juna tsakanin mu
da masoyan mu, Allah ya kara nisanta mu da
makiyan mu a duk inda suke a faďin duniya, Ameen
thumma Ameen.
God Bless Kaduna state
God bless Nigeria
Mohammed Bello Umar
Bello for better Kaduna

31st December 2019

Fahat Hassan
Fahat Hassan

Alhamdulillah Yau take 12/12/20190Tazo dai-dai da Zagayowar Haifuwar Mai Girma --Jagora Nagari --Mutum Mai Kamala --Comm...
12/12/2019

Alhamdulillah

Yau take 12/12/20190

Tazo dai-dai da Zagayowar Haifuwar Mai Girma

--Jagora Nagari

--Mutum Mai Kamala

--Commissioner da ba'ataba tonight kamarsa bah a jahar Kaduna

- Sarkin Siyasar Kagarko

-Tausayi Da Sanin Yakamata

-A koda yaushe baya da wani tunani da ya wuce Ta Al'ummah

Mohammed Bello Umar

Muna tayaka murnar Zagayowar Ranar Haihuwarka.

Allah ya karo shekaru masu yawa da Dauka

Yakuma kare ka daga sharrin Makiyya

Allah Yakaika matsayin da zakaci gaba da taimakawa talakawa Kamar yadda Ka Saba.

Kuma a wannan Ranar Muna kara jaddada goyon bayanmu a gareka.

Allah yasa mu dace

Naka har kullum
Fahat Hassan
Chairman Bello Umar media team
πŸ™πŸ™

Ya Allah kai kake bada mulki Ga wadda kaso Allah ka azurta jahar Kaduna da Mohammed Bello Umar a matsayin gwamna Allahum...
20/11/2019

Ya Allah kai kake bada mulki

Ga wadda kaso

Allah ka azurta jahar Kaduna da Mohammed Bello Umar a matsayin gwamna

Allahumma Ameen πŸ™πŸ™πŸ™

Address

Kaduna
Kagarko
821113

Telephone

+2349028159120

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello Umar media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share