Masarautar Jama’a

Masarautar Jama’a Official Page of the Jama’a Emirate Council.

Allah Ya Taimaki Sarki.
30/05/2026

Allah Ya Taimaki Sarki.

Alhaji Dr. Muhammad Isa Muhammad OFR, CON, Sarkin Jama'a, Da Gaskiya Aka San Ka Da Hikima, Adalci Da Karamci. Jagoran Al...
30/05/2026

Alhaji Dr. Muhammad Isa Muhammad OFR, CON, Sarkin Jama'a, Da Gaskiya Aka San Ka Da Hikima, Adalci Da Karamci. Jagoran Al'umma, Uban Talakawa, Mai Kiran Zaman Lafiya Da Haɗin Kai, Alfaharin Masarautar Jama'a Da Kasa Baki Daya. 🤲👑

Martabarka Da Mutuncinka, Gami Da Tausayi Da Kaunar Jama'a, Sun Sanya Ka Zama Abin Koyi Ga Manya Da Matasa. Allah Maɗaukakin Sarki Ya Ƙara Maka Lafiya, Ya Tsawaita Kwananka Cikin Imani Da Natsuwa, Ya Kare Ka Daga Dukkan Sharri Da Makircin Mugu.

Allah Ya Ƙara Maka Daukaka Da Nasara, Ya Albarkaci Mulkinka, Ya Sanya Ka Cikin Bayinsa Nagari Masu Hidimar Addini Da Al'umma. Allah Ya Ba Ka Tsawon Rai Cikin Koshin Lafiya Da Arziki Mai Albarka.

Amin Ya Hayyu Ya Qayyum. 🤲❤️
2026

The Royal Bloodline Of HRH👑  2026
30/05/2026

The Royal Bloodline Of HRH👑
2026

Shantalin Zaki.✊  2026
30/05/2026

Shantalin Zaki.✊
2026

Magajin Garin Jama'a Da Tawagar Sa.   2026
30/05/2026

Magajin Garin Jama'a Da Tawagar Sa.
2026

Shamakin Zaki.  2026
30/05/2026

Shamakin Zaki.
2026

Hawan Daushe.   2026
30/05/2026

Hawan Daushe.
2026

  2026
27/05/2026

2026

Fitar Mai Martaba Sarkin Jama’a zuwa sallar Idi a yau, tare da zagayen gaisuwa bayan idar da sallar kamar yadda aka saba...
27/05/2026

Fitar Mai Martaba Sarkin Jama’a zuwa sallar Idi a yau, tare da zagayen gaisuwa bayan idar da sallar kamar yadda aka saba, sannan da komawar Mai Martaba gida lafiya. Allah Ya maimaita mana cikin zaman lafiya da ƙoshin lafiya, Allah Ya ƙara wa Mai Martaba lafiya, hikima da ɗaukaka. Allah Ya taimaki sarki, Ya dawwamar da masarautar mu cikin zaman lafiya da albarka. Barka Da Sallah.
2026

Yadda Mai Martaba Sarkin Jama'a, Alh DR. Muhammadu Isa Muhammadu OFR CON Ya Gabatar Da Sallar Idi A Yau. Allah Ya Amshi ...
27/05/2026

Yadda Mai Martaba Sarkin Jama'a, Alh DR. Muhammadu Isa Muhammadu OFR CON Ya Gabatar Da Sallar Idi A Yau. Allah Ya Amshi Ibadun Mu Ya Maimaita Mana. Ameen
2026

Address

Kafanchan
801001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Jama’a posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share