29/09/2025
Abinda muke so mu isar musamman ga Gwamnati shine ta sani cewa tuhumar mu da suke yi da makiya Annabi ko munyi kaza da kaza, wannan tsohuwar magana ce ba yau aka fara ba. In Gwamnati tace akan wannan zata dinga k**a mu ko zata yi mana hukunci to kullum cikin hukunci zamu kasance don kullum karatun mu in an duba za a ga irin wannan.
~ Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo