03/02/2015
Assalamualaikum. A jiya ne muka zaga mazabu hudu domin yakin neman zaben dan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Makarfi/Kudan watau Hon. Mal. Muhammad Usman Makarfi. da fatar Allah ya bamu nasara, Ameen.
Mazabun da muka je sun hada da:
1- Marke
2- Dandamisa
3- Nassarawan Doya
4- Gubuchi.
Ga manyan masu yakin neman zabe kamar haka:
1- Dr. Yushau Ango
2- Aminu Ahmad
3- Engr. Gazara
4- Eja
5- Alh. Dalladi
6- Ahmed Nabature
7- Yunusa Chiroma
8- Sabiu Ibrahim
9- Umar Mairakumi
10- Abubakar Napale
11- Lawal Roshe
12- Garba Tela.
Ba zan yi tuya na mance da Albasa ba, Bello Sani Gimi. Da sauran Magoya baya Sai mu yan Rakiya akwai Suleiman Othman, Balarabe Othman, Ga Ishaya ga Umar Othman Nawa gani ni kaina Muazu Abdullahi Kudan.
Taro yayi taro, jama'a iya jama'a.
Talakawa, Manoma, matan Aure, yan mata, samari da tsofaffi sun karbi bakin su hannu biyu sunce baza a barsu a baya su ma sunce CHANJI, INSHA ALLAHU.