03/06/2026
WELCOME TO SUNNAR IZALA 😁
1. Mauludin Annabi Bidi'a, Musabaqar Qur'ani Sunnah
2. Waqen Yabon Annabi Bidi'a, Waqen Yabon Sahabbai, Malamai, Kungiya, Kasa, Sunnah!
3. Zagin Sahabbai K@furci, Z@gin walidan Annabi SAW sunnah
4. Annabi bai san gaibu ba, Ibn Taimiyya ya san ta!
5. Charbi bidi'a, Counter Sunnah
6. Jiyarwa da Ladan Bidi'a, Jiyarwa da Lasifika Sunnah
7. Barar Almajirin Qur'ani (allo) ba kyau, Yawon Maula (Kwaram da Ci da Addini ofisoshin gwamnati) Sunnah!
8. Masu yabon Annabi jahil@i, masu yabon malaman kungiya Masana!
9. Taron Addu'ar Uku, Bakwai, Arba'in bidi'a, taron Addu'ar ƙasa, ko na Siyasa, da addu'ar “Aunaka-Aunaka”, Sunnah!
10. Annabinsu yana kuskure, Ibn Taimiya ba ya kuskure
11. Talakan dan Dariqa dan bidi'a, Mai kudin Dariqa Ahlussunnah
12. Taron Mauludin talaka bidi'a, Taron Mauludin Mai Kudi, Sunnah!
13. Wanda ya ce Siyasa Ta Fi Sallah Musulmi don yana kungiya, Wanda ya ce Salatul Fatihi ta fi Salatin Ibrahimiyya € don ba ya kungiya!
14. Duk Salatai banda "Ibrahimiyya" Bidi'a, amma idan a "Muqaddima" ne, Sunnah! (ba aya ba hadisi)
15. Annabi yana kuskure, Ibn Taimiyya ba ya kuskure
16. Shehu Tijjani bai karbi sako daga Annabi ba, Ibn Taimiyya yana karba
17. Tawassuli da Annabi Bidi'a, Tawassuli da shinkafa da jinin kaza, Sunnah!
18. Tabarruki da Waliyyai bidi'a, Tabarruki da gawar Ibnu Taimiya, Sunnah!
19. Ziyarar Raudar Annabi bidi'a, Ziyarar Kabarin Buhari, Sunnah!
20. Rokon Allah don Annabi bidi'a, rokonsa don kyawawan aiyuka Sunnah
21. Durqusa wa iyaye shirka, durqusa wa 'yan siyasa wajen maula, Sunnah
22. Zagin malaman wasu Sunnah, taɓa malaman kungiya taɓa Sunnah
23. Daukaka murya wajen Ambaton Allah bidi'a, Daukaka murya wajen wake-waken Kungiya Sunnah
24. Zikiri a Masallaci Bidi'a, Training da raye-raye a masallaci Sunnah
25. Rawar Zikiri da yabon Annabi bidi'a, Rawa da wake-waken Agaji Sunnah
26. Addu'a bayan sallar farilla bidi'a, neman taimakon kungiya bayan sallar farilla Sun