06/06/2025
Barkan mu da Sallah yan'uwa.
Allah ya kawo mana sauki cikin halin da muke ciki, Allah ya baiwa shuwagabannin mu ikon sauke nauyin dake kan su, Allah ya zaunar da kasar mu lafiya, Allah ya tabbatar mana da Alkhairi a dukkan al'amuran mu na yau da kullum. Amiin
Manufarmu al'ummar mu.