Fricaa Hausa

Fricaa Hausa The only social media
app you’ll ever need
Easily create, connect and engage your audience
(1)

HAPPY NEW YEAR 2026 FRICAA❤️Amadadin Daukacin MA-aikatar Fricaa Hausa da CEO kuma Founder na Fricaa Watau Ali Kogi Duka ...
01/01/2026

HAPPY NEW YEAR 2026 FRICAA❤️

Amadadin Daukacin MA-aikatar Fricaa Hausa da CEO kuma Founder na Fricaa Watau Ali Kogi Duka Muna Taya Al-ummar Duniya Baki Daya Murnar Zagayowar Sabuwar Shekarar 2026.

Yanda Muka Ga Farkon Wannan Shekara Lafiya, Muna Rokon Allah Daya Nuna Mana Karshenta Lafiya Da Kuma Wasu Shekaru Masu Yawa A Nan Gaba.

Haka Kuma Muna Rokon Allah Da Ya Kai Kowa Lokacin Da Zai Sauke Manhajar a Wayarsa Domin Ya Watsar da Tarkacen da S**a Ki Biya Masa Bukata.

Tana Nan zuwa Cikin Wayoyinku Nan Bada Jimawa Ba❤️





Barka Da Ranar Christmas! ❤️A yau Alhamis, 25-December-2025. Itace ranar bikin Christmas. Daukacin dukkanin Fricaa Hausa...
25/12/2025

Barka Da Ranar Christmas! ❤️

A yau Alhamis, 25-December-2025. Itace ranar bikin Christmas. Daukacin dukkanin Fricaa Hausa team da Fricaa CEO Ali Kogi muna taya dukkan Kiristoci murnar bikin Christmas .

Da fatan za'ayi shagulgula lafiya da aminci.
Muna rokon Allah da ya zaunar da kasarmu lafiya.
Ameen thummah ameen !




Innalillahi Wa'Inna Ilaihirrajiun!Allah Yayiwa Jagoran Dariƙar Tijjaniyya Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa A Ya...
27/11/2025

Innalillahi Wa'Inna Ilaihirrajiun!

Allah Yayiwa Jagoran Dariƙar Tijjaniyya Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa A Yau 27-11-2025.

Amadadin Fricaa CEO Ali Kogi da gaba ɗaya Fricaa Hausa team muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga ƴan-uwa da ahlin gidan Shehi da kuma duniya baki ɗaya.

Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi Ya Kuma Haskaka makwancinsa Ameen thummah Ameen.



❤Eid Mubarak Fricaanians❤Barka da sallah daukacin al'ummar muslim dake kasa da kuma duniya baki daya.Hakika wannan ranac...
10/04/2024

❤Eid Mubarak Fricaanians❤

Barka da sallah daukacin al'ummar muslim dake kasa da kuma duniya baki daya.

Hakika wannan ranace mai-girma kuma da take cike fa dumbin Tarihi haka kuma ranar farinciki.

Fricaa Hausa tanawa kowa da kowa murnar Sallah tare da fatan ganin na badi fiyeda haka Ameen thummah Ameen!







“Allah ubangiji Yasa mundace da Lailatul-Qadr. Ya kuma Amshi Ibadunmu.Ya qara mana imani da zaman lafiya a kasar mu da k...
09/04/2024

“Allah ubangiji Yasa mundace da Lailatul-Qadr. Ya kuma Amshi Ibadunmu.

Ya qara mana imani da zaman lafiya a kasar mu da kuma duniya baki daya"

Ameen Thummah Ameen







Happy Iftaar!May your family live long, and I hope you get a chance to visit Holy Makkah with your parents. Stay blessed...
25/03/2024

Happy Iftaar!

May your family live long, and I hope you get a chance to visit Holy Makkah with your parents. Stay blessed.







Happy Iftaar  Days 14❤Allah muke roqo da ya datar damu da dacewarsaYa amintar damu da amincewarsaYa sauqaqa mana da sauq...
24/03/2024

Happy Iftaar Days 14❤

Allah muke roqo da ya datar damu da dacewarsa

Ya amintar damu da amincewarsa

Ya sauqaqa mana da sauqaqewarsa

Ya yalwata mana da yalwarsa

Ya mana tsari da tsarewarsa
Alfarmar wannan wata mai albarka.

Barkanmu da shan ruwa Yan-uwa🙏🏼







Happy Iftaar Fricaanians ❤Barka da shan ruwa ma'abota bibiyan shafin Fricaa Hausa. Fricaa tana taya daukacin Al'ummar mu...
23/03/2024

Happy Iftaar Fricaanians ❤

Barka da shan ruwa ma'abota bibiyan shafin Fricaa Hausa. Fricaa tana taya daukacin Al'ummar musulmi murnar ganin wannan rana mai-albarka azumi na 13.

Allah muke roqo ya datar damu da dacewarsa Ameen🙏🏼







♡RAMADAN MUBARAK♡Ramadan is the month of mercy, blessings, forgiveness, and freedom. On this day, make dua to Allah and ...
19/03/2024

♡RAMADAN MUBARAK♡

Ramadan is the month of mercy, blessings, forgiveness, and freedom. On this day, make dua to Allah and increase doing good deeds to people. Happy Ramadan, my dearest Fricaanians once again🙏🏼







HAPPY RAMADAN FRICANIANs❤️Allah muke roqi ya datar damu alkhairan dake cikin wannan wata mai-albarka. Watan ayyukan lada...
11/03/2024

HAPPY RAMADAN FRICANIANs❤️

Allah muke roqi ya datar damu alkhairan dake cikin wannan wata mai-albarka. Watan ayyukan lada da kuma gafara.

Muyi amfani da wannan dama domin yawaita tuba da kuma addu'ar dacewa duniya da lahira🤲







Address

Fricaa Headquarter
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fricaa Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category