Radio Nigeria Kaduna

Radio Nigeria Kaduna Wannan kafa ce da aka buɗe domin yaɗa labarai da wayar da kan jama'a a kan abubuwan da suke faruwa a Nig.
(1)

Jihar Jigawa Za Ta Yi Aikin Idanu Kyauta ga Alhazai a Makka
03/06/2026

Jihar Jigawa Za Ta Yi Aikin Idanu Kyauta ga Alhazai a Makka

Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta sanar da kulla haɗin gwiwa da wata gidauniya da ke Makkah a Ƙasar Saudiyya domin samar da ayyukan kula da idanu kyauta ga Alhazan jihar. Babban Daraktan Hukumar, Alhaji Ahmed Umar Labbo ne ya bayyana hakan a birnin Makkah na Ƙas...

Wani Maigadi Ya Sace 'Ya'yan Ubangidansa a Minna
03/06/2026

Wani Maigadi Ya Sace 'Ya'yan Ubangidansa a Minna

Daga Aliyu Lawal Wani maigadi a garin Minna na Jihar Neja ya yi batan dabo da ’ya’yan ubangidansa su biyu. Bincike ya nuna cewa lamarin ya faru ne a yankin Brighter da ke Minna a ranar Lahadin da ta gabata, bayan da mahaifin yaran, wanda ɗan kasuwa ne, ya kasa gano inda ’ya’yansa Umar da [....

KSCHMA, UNIBEN Launch AI Maternal Health Project Kano
03/06/2026

KSCHMA, UNIBEN Launch AI Maternal Health Project Kano

The Kano State Contributory Healthcare Management Agency (KSCHMA) has partnered with University…

Kano Intensifies Flood Prevention Measures Ahead of Rainy Season
03/06/2026

Kano Intensifies Flood Prevention Measures Ahead of Rainy Season

The Kano State Government has stepped up efforts to prevent flooding during…

NCFBP: Jigawa Ta Fara Shirin Tallafa wa Iyalai Marasa Ƙarfi da Abinci
03/06/2026

NCFBP: Jigawa Ta Fara Shirin Tallafa wa Iyalai Marasa Ƙarfi da Abinci

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta amince da ƙaddamar da haɗin gwiwar sassa daban-daban na Shirin BankinAbinci ga Al’umma na Kasa, wato National Community Food Bank Program NCFBP, reshen shiyyar Arewa maso Yamma, wanda Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu za ta ƙaddamar a Cibiyar Kula d...

Zamfara NUT Joins Protest, Demands Release of Abducted Teachers, Students...
02/06/2026

Zamfara NUT Joins Protest, Demands Release of Abducted Teachers, Students...

Zamfara State wing of the Nigeria Union of Teachers (NUT) has…

Senate Considers New Framework for Police Trust Fund Operations...
02/06/2026

Senate Considers New Framework for Police Trust Fund Operations...

The Senate has reaffirmed its commitment to inclusive lawmaking and evidence-based policymaking…

Vice President Kashim Shettima Receives  delegation from the World Intellectual Property Organization (WIPO), led by its...
02/06/2026

Vice President Kashim Shettima Receives delegation from the World Intellectual Property Organization (WIPO), led by its Director-General, Mr Daren Tang, and top Nigerian government officials at the Presidential Villa

During the interactions, The Vice President and WIPO agreed to deepen collaboration to turn Nigeria’s intellectual property (IP) into tangible financial assets.

The target is to commercialise research from Nigerian universities and support the creative economy through stronger technical cooperation, deeper institutional support, expanded capacity-building, among others.

School Children / Teachers Abduction: FCT , Adamawa, Lagos Teachers Join Nationwide Protest
02/06/2026

School Children / Teachers Abduction: FCT , Adamawa, Lagos Teachers Join Nationwide Protest

FG Distributes ICT Equipment To 15 Colleges Across Nigeria
02/06/2026

FG Distributes ICT Equipment To 15 Colleges Across Nigeria

Federal Government has handed over Information and Communication Technology (ICT) equipment…

Address

No. 7 Yakubu Gowon Way
Kaduna
800238

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Radio Nigeria Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Radio Nigeria Kaduna:

Share