PDP 2023

PDP 2023 WAZIRI FOR BETTER NIGERIA 2023

01/11/2022A Yau ne Aka bude wasu Office Na Campaign Mai Girma Shugaban Kasan Gobe insha Allah Atiku Abubakar Kar kashin ...
01/11/2022

01/11/2022

A Yau ne Aka bude wasu Office Na Campaign Mai Girma Shugaban Kasan Gobe insha Allah Atiku Abubakar
Kar kashin Jagoran Cin Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Actr Namadi Sambo tare da Tsohon Gomnan Jahar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero.
Anbude Campaign Office na ATIKU/OKOWO Campaign Organisation Office a Zaria.

31/10/2022 Wannan Hoton yana daukene da Wani darasi Sai Mai Zurfin tunani ne Zai Fahimmci Abunda nake Nufi .  Ya Allah k...
31/10/2022

31/10/2022

Wannan Hoton yana daukene da Wani darasi Sai Mai Zurfin tunani ne Zai Fahimmci Abunda nake Nufi .

Ya Allah ka Kara Rufa mana Asiri Duniya da Lahira .

Address

ZARIA
Kaduna

Telephone

+2348137727681

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to PDP 2023:

Share