Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team

Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team Always vote for the right person

Alhamdulillah Nazir Sunusi Abubakar
23/02/2026

Alhamdulillah Nazir Sunusi Abubakar

Ina neman tsari ga Ubangijin alfijir daga sharrin abin da Ya halitta, da sharrin duhun dare idan ya rufe,da sharrin masu...
24/10/2025

Ina neman tsari ga Ubangijin alfijir daga sharrin abin da Ya halitta,
da sharrin duhun dare idan ya rufe,
da sharrin masu hura a cikin kulli,
da kuma sharrin mai kishi idan ya yi kishi
Jumaat Kareem.

Rt. Hon. Nazir Sunusi Abubakar  Ya Ziyarci Ofishin wutar Lantarki Don Tabbatar da Saurin Mayar da Wutar Yankin Kawo da k...
20/10/2025

Rt. Hon. Nazir Sunusi Abubakar Ya Ziyarci Ofishin wutar Lantarki Don Tabbatar da Saurin Mayar da Wutar Yankin Kawo da kewaye da ya da s**a dauki tsawon lokuta Basu da Wutar.

Kawo Constituency: Gidan Al-Qur’ani a Jihar Kaduna KadunaKawo Constituency ta tsaya cak a matsayin gidan Al-Qur’ani na K...
18/10/2025

Kawo Constituency: Gidan Al-Qur’ani a Jihar Kaduna Kaduna

Kawo Constituency ta tsaya cak a matsayin gidan Al-Qur’ani na Kaduna. A tsawon shekaru biyar da s**a gabata, Huffaz ɗinmu sun ci gaba da yin fice — suna lashe gasar Qira’at tare da yin nasara a dukkan fannoni na gasar Al-Qur’ani.

A matsayarmu na shugabanni, muna nan daram wajen goyon baya da bunƙasa ilimin Al-Qur’ani da ƙwarewa a cikinsa. Wannan shi ne dalilin da ya sa muke ci gaba da ƙoƙarin shirya gasar karatun Al-Qur’ani a kai a kai, domin ƙarfafa koyo, ladabi, da kuma natsuwa cikin addini.

A yau, Asabar, 18 ga Oktoba, 2025, mun kammala Zangon Biyu na Gasar Karatun Al-Qur’ani, abin da ke nuna irin jajircewarmu wajen tallafa wa da kuma girmama masu haddar Al-Qur’ani a cikin wannan mazaba ta Kawo.

02/10/2025

Senator Senator Uba Sani # Nazir Sunusi Abubakar Garkuwan Zion Muhammad Gambo Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team

Innalillahi wa Inna illahirajiuun,Allah yaji kan LIMAN SAIDU ABUBAKAR.
02/10/2025

Innalillahi wa Inna illahirajiuun,Allah yaji kan LIMAN SAIDU ABUBAKAR.

Nazir Sunusi Abubakar Garkuwan Zion NAZIRIYYA FOR KAWO CONSTITUENCY 2023
01/10/2025

Nazir Sunusi Abubakar Garkuwan Zion NAZIRIYYA FOR KAWO CONSTITUENCY 2023

Masha'Allahu Congratulations Allah yasa Albarka Ameeen. Muhammad Gambo Nazir Sunusi Abubakar
30/09/2025

Masha'Allahu Congratulations Allah yasa Albarka Ameeen. Muhammad Gambo Nazir Sunusi Abubakar

Taqabballahu Minna Wa MinkumMay the month of Ramadan and the beginning of the month of Shawwal (Eid Fitr) be a source of...
31/03/2025

Taqabballahu Minna Wa Minkum

May the month of Ramadan and the beginning of the month of Shawwal (Eid Fitr) be a source of joy and happiness to you and your family, May Allah in his infinite mercy accept all you've did in the month of Ramadan as an act of ibadah.

(Eid Mubarak)

Nazir Sunusi Abubakar

Ya Ubangiji Kayi Mana Gafara Ka Yafe mana dukkanin kura-kuranmu.Kaba marasa lafiyar mu Gida Da Asibiti Lafiya.Ka zaunar ...
17/03/2025

Ya Ubangiji Kayi Mana Gafara Ka Yafe mana dukkanin kura-kuranmu.

Kaba marasa lafiyar mu Gida Da Asibiti Lafiya.

Ka zaunar da kasashen mu lafiya.

Ya Allah Kaine Allah ka Amsa Mana dukkanin ibadun mu Baki Daya.

Ya Allah Ka Jikan magabatanmu Baki Daya Ameeen.

Ya Allah Idan tamu tazo Allah Yasa Muyi kyakkywan karshe Don Tsarkin Mulkin Allah.

SAI Uba Sani  DAKARFIN ALLAH BA NAMU KARFIN BAH🙌🙌🙌🙌Nazir Sunusi Abubakar Senior Special Assistant to Kaduna State Govern...
17/03/2025

SAI Uba Sani DAKARFIN ALLAH BA NAMU KARFIN BAH🙌🙌🙌🙌
Nazir Sunusi Abubakar Senior Special Assistant to Kaduna State Governor on Electronic Media Uba Sani Uba Sani Garkuwan Zion Dr. Zainab Shinkafi Bagudu

Address

Kaduna

Telephone

+2348037624599

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share