CJTF Nassarawa Command,Kaduna.

CJTF Nassarawa Command,Kaduna. Security organization

14/06/2021
Hanyoyin da matakan da ya dace mu bi a unguwannin mu don tabbatar da tsaro:*Sanya ido akan shiga da fitan baqi.*Lura da ...
14/06/2021

Hanyoyin da matakan da ya dace mu bi a unguwannin mu don tabbatar da tsaro:*Sanya ido akan shiga da fitan baqi.
*Lura da sanin hakikanin Wanda zamu ba hayan dakuna agidajen mu.
*Bayar da cikakken hadin Kai ga jam'an tsaro mafi Kusa da ku.
*Hanzarta sanar da jami'an tsaro wasu take-take da ba ku gane ba wajen wasu.
Shi aikin tsaro aiki ne na kowa da kowa.Don Haka a bi doka a zauna lafiya.Fatan Allah ya qara tsare Unguwar mu ta Nassarawa,Jihar Kaduna da Najeriya baki daya.🙏

13/06/2021

community Based Security Organisation whose aims are to provide voluntary security and developmental projects in our various community as part of our Corporate Social responsibility

Officers and men of CJTF(Special Squad)
13/06/2021

Officers and men of CJTF(Special Squad)

CJTF activities in Kano and Kaduna.
12/06/2021

CJTF activities in Kano and Kaduna.

08/06/2021
05/06/2021

Security organization

05/06/2021

With your support,CJTF is ready to combat any forms of criminalities in our community.We should say no to crime and terrorisms.
Zaman lafiya dole,ba sani ba sabo

Harkar tsaro harka ce ta kowa da kowa,ya ku al'umar Garin Nassarawa ku tashi domin taimakawa Jamian tsaron CJTF da Yan s...
30/05/2021

Harkar tsaro harka ce ta kowa da kowa,ya ku al'umar Garin Nassarawa ku tashi domin taimakawa Jamian tsaron CJTF da Yan sanda don daqile miyagun laifuka

The gallants
30/05/2021

The gallants

Address

Matari Street
Kaduna South

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CJTF Nassarawa Command,Kaduna. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share