Gidauniyar HON. HAMZA Hamisu Kabobi

Gidauniyar HON. HAMZA Hamisu Kabobi Iam a Government official

Ina mai jajantawa al-ummar garin Kabobi da ibtila'in ambaliyar ruwa yayi sanadiyar rasa rayukan su, muhallan su da dukiy...
17/08/2024

Ina mai jajantawa al-ummar garin Kabobi da ibtila'in ambaliyar ruwa yayi sanadiyar rasa rayukan su, muhallan su da dukiyoyin su

Allah ya jikan wanda s**a rigamu gidan gaskiya.

Allah ya bamu hakuri da juriya asarar da akayi.

Allah ya mayar da mafificin alheri.

Sayen Nagari Mai da kud'i gida Al'umar yankin Matsai muna godiya Hon Hamza Hamisu kabobi
11/06/2022

Sayen Nagari Mai da kud'i gida Al'umar yankin Matsai muna godiya Hon Hamza Hamisu kabobi

ASHA RUWA A KOMA WASABayan dan tak'aitaccen hutun da muka tafi sakamakon halin da kungiya ta shiga wanda ko wane memba d...
16/04/2022

ASHA RUWA A KOMA WASA

Bayan dan tak'aitaccen hutun da muka tafi sakamakon halin da kungiya ta shiga wanda ko wane memba da shugabanni sun san abun da yake faruwa.

To Alhamdulilah za6e dai anyi an gama kuma daman kuma haka tsarin yake ba zai yiwu ace kowa yayi nasara ba dole a samu wanda yayi nasara ko ta hanyar za6e ko ta wani abu daban.

Ina mai bawa wasu daga cikin "ya-yan wannan kungiya hakuri da azo a marawa wanda yayi nasara baya don cimma nasarar abun da mu ka saka a gaba. Wannan ba yana nufin ka aje jam'iyar ka ko ra'ayin ka na siyasa ba, kungiya tana nufin mu zama masu kawo ma wanda yayi nasara shawarar da za ta taimaki tafiyar mu, sannan idan za'ayi adawa ta kasance mai tsafta.

Daga karshe ina mai jajantawa wanda basu yi nasara ba Allah ya sa hakan shine mafi alheri, Allah ya kawo babban rabo zuwa gaba. Wanda s**a yi nasara ina maiyi masu addu'a Allah ya basu ikon sauke wannan nauyi da ya rataya a wuyan su, Allah yayi riko da hannayen su Ameen. Daga Jagoran wannan tafiya. Yakubu Sulaiman Kabobi

Yawan mutane shine kasuwa magoya baya ku kwantar da hankali mune da nasara da iznin Allah.
02/04/2022

Yawan mutane shine kasuwa magoya baya ku kwantar da hankali mune da nasara da iznin Allah.

Ina godiya da gudumowar ku "yan-uwa da abokan arziki
02/04/2022

Ina godiya da gudumowar ku "yan-uwa da abokan arziki

01/09/2019

If you want your husband to be in the kitchen with you until your finish cooking,
just borrow his phone to use as torch, he will stand there until you finish
cooking

make sense no kill me

01/10/2017

MY INDEPENDENCE MESSAGE
Good day my fellow Nigerian's and well wishers across the globe.
My words of today is strictly goes to the Nigerians youth. We spend many
years aimless with out any progress to our life because most of our politician's
and elders are saying we are the leaders of tomorrow.
Let me tell you Who ever said youth are the leaders of tomorrow just he is
deceiving you, because since I was 7th years I had it till now till now I didn't
realizes it, let us gather our hand together and realize it right now.
My father's land, may God continue Uniting us
I STANDS WITH ONE PEACEFULL NIGERIA

21/03/2016

LABARAN DAKE SHIGOMANA YANZU-
YANZU
TAHANYAR YANAR GIZO, YAU,LAHADI
20-03-2016. Shugaban kasa M.Buhari.
yakai wata
ziyarar bazato zuwa wani babban
asibitin
gwabnatin tarayya dake cikin birnin
abuja. domin
ganin yadda ake bewa marasa lafiya
kulawa
dakuma ganewa kansa yadda ayyukan
likitoci yake
gudana. a inda jama'a s**ayi dafifi don
ganin
sunyi tozali da shugaban kasa
M.Buhari. wanda
hartakai jama'a sunrife hanyar dazai
futa yatafi
zuwa gidan gwabnati. majiyar mu ta
yanar gizo
tajiyo shugaban kasa yana cewa" da
masu tsaron
lafiyarsa sukyale jama'a suganshi kada
su
matsantamusu bab u komai kuma babu
abin dazai
faru cikin yardar ubangiji. majiyar takara
dacewa"
yasami rakiyar ministan lafiya tare da
manyan
daroktoti a ma'aikatar lafiya ta kasa.
dakuma
ministan cikin gida rtd.Abdurrahaman
danbazau da
shauran manyan jami'yan gwabnati
dadama tare
da jami 'yan tsaro masu kaki dana farin
kaya.
hakika wannan ziyara tasami dinbin
al'uma gami
da 'yan jaridu da dama sun halacci
gurin sosai da
sosai. ALLAH YATEMAKI BUHARI

Address

Kabobi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidauniyar HON. HAMZA Hamisu Kabobi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share