Filin sanin mar'taban sahabbai

Filin sanin mar'taban sahabbai My products is teaching people how to know there religion.

12/10/2025

KAJI RABO : Malamin addinin Musulunci Na izala B***e Yabo Sakoto ya ayyana cewa " wallahi Tallahi duk Duniya babu wanda mukafi so kamar Muhammadu Rasulilahi (s.a.w)

Ya kara da cewa dan Haka duk wanda yaci mutuncin manzo(s.a.w) sai munci mutunci nai kuma cin mutunci karshe zamuyi masa Rayuwatai zamu Sallawanta mai musu ga Sakotonan.

Me zaku ce ?

BARI KUJI FARKON AKIDAN KAWARIJAWA/WAHABIYAWA/IZALA NA RASHIN GANIN GIRMAN MA'AIKI (s.a.w)صحيح البخاري(باب ما جاءفي قول ...
12/10/2025

BARI KUJI FARKON AKIDAN KAWARIJAWA/WAHABIYAWA/IZALA
NA RASHIN GANIN GIRMAN MA'AIKI (s.a.w)
صحيح البخاري(باب ما جاءفي قول الر جل:ويلك)

حدثني عبدالرحمن بن ابراهيم،حدثنا الوليد،عن الاءوزاعي،عن الزهري،عن ابي سلمة والضحاك، عن ابي سعيدالخدري قال:بينا النبي صلى الله عليه وسلم يقسم ذات يوم قسما،فقال ذوالخويصرة -رجل من تميم -:يا رسول الله،اعدل،قال: (ويلك! من يعدل اذا لم اعدل؟) فقال عمر: اءذن لي فءضرب عنقه،قال:لا ،ان له اصحابا يحقر احدكم صلا ته مع صلا تهم،وصيامه مع صيامهم،يمرقون من الدين كمروق السهم من الرمية، الى ءاخر۔
Daga abi sa'idil khudri yace: Muna tare da Manzon Allah (s.a.w)awannan ranan Yana rabon ganima, sai zulkuwaisirati Wani mutum ne daga Tamim yace: ya Manzon Allah, kayi adalci, sai Manzon Allah (s.a.w)yace dashi kaitonka ! wanene zaiyi adalci idan ni banyi adalci ba ? sai sayyadina Umar yace: ya rasulullah kamin izni na fille Masa wuya,sai Manzon Allah (s.a.w) yace: A'a kaga wannan mutumin atattare dashi akwai mabiyansa zasuzo dayanku zai raina sallansa idan yaga nasu, da azuminku idan Kuga nasu(duk zakuga kaman ba daidai kukeyi ba)suna fita daga addini kamar fitan kibiya daga baka......harzuwa karshen hadisin.
wannan shine farkon kawarij, zamu kawo muku siffofi da dabi'un su don ku auna da dabi'u da suffofin wasu daga cikin akidun zamanin nan ku gani sune kawarijawa ko basu bane.
ku biyomu a shafinmu na jana'izan kawarijawa (IZALA)

12/10/2025

DA DUMI-DUMI: Fitaccen malamin addini Sheikh Abulfatahi Sani Attijjaniy ya bayyana shirin sa na yin mukabala, inda ya bukaci masu sha’awar hakan su turo Guruntum. Ya ce, idan an amsa, zai je har inda suke domin gudanar da muhawara.

Shehin Malamin ya kara da cewa, idan za a shirya a Kano, zai je wajen Farfesa Rijiyar Lemo, yayin da a Abuja a miko masa Kabiru Gombe.

Malamin ya jaddada cewa ba zai zauna da wadanda ba su da ilimi a fagen addini ba, sai dai manyansu kawai, domin duk wanda ya kure a ciki wadanda suke kallonsu amatsayin masu ilimi zasu hankalta. Ya ce idan wadannan s**a amsa, a shirye yake yaje har wurin da suke.

-- S'C PRESS TV

Lamido ModdiboYahaya MuhammadBasiru Sadiq SuleimanFilin sanin mar'taban sahabbai
12/10/2025

Lamido Moddibo
Yahaya Muhammad
Basiru Sadiq Suleiman
Filin sanin mar'taban sahabbai

GASKIYA ƊAYACE.

Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ya gama fada masa gaskiya a matsayinsa na ɗan'uwansa a addinin musulunci, bai kamata ace irin mallam balalau ya faɗi wa'innan zantuka ba, abun kunyane garesa sosai gaskiya, garin kare wanda yake taɓa janabin sayyidina rasulullahi sallallahu alaihi wasallam yanzu gashi maganarsa na ƙunshe da take hakkin al'umma da ke rataye a wuyansa,nasan daga baya dole yayi nadamar abubuwanda yafito daga bakinsa matukar ya saurari karatun maulana Prof.
Allah ya ƙyauta yasa mufi karfin zuciyoyinmu alfarmar Sayyiduna RasululLahi S A W ❤️.

Jawahirul Ma'ani sama da shekaru 200 ana karantar dashi, amma har zuwa yau babu wani da ya taba zuwa wani Coci, Kasuwa, ...
12/10/2025

Jawahirul Ma'ani sama da shekaru 200 ana karantar dashi, amma har zuwa yau babu wani da ya taba zuwa wani Coci, Kasuwa, Barikin soji ko na Yan Sanda ko kuma wani waje ya tayar da Bomb da sunan a ciki ya nakalta, amma kasa da shekaru 50 da samuwar litattafan wasu Kungiyoyin zuwa yanzu an rasa rayuka da s**a gaza kirge a cikin wannan kasar, saboda muggan akidu da s**a kunsa, babu kasar da ta hana karantar da Littafin Jawahirul Ma'ani, amma jerin kasashe sun haramta karanta litattafan Wahabiya.

Duk musulmi bayi da wani abu kamar sayyiduna Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam ya yadda a taɓa masa komai ya yadda a...
08/10/2025

Duk musulmi bayi da wani abu kamar sayyiduna Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam ya yadda a taɓa masa komai ya yadda a ƙarar masa komai amma aƙale masa annabi Muhammad ( S A W)

~Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H)
Allah yaƙara muku lfy da nisan kwana alfarmar Sayyiduna RasululLahi S A W ❤️

Kana musu Magani suna zaginka farin uba Au hakuri Zaki 🙏😍💪Filin sanin mar'taban sahabbai
08/10/2025

Kana musu Magani suna zaginka farin uba Au hakuri Zaki 🙏😍💪
Filin sanin mar'taban sahabbai

Address

Jos
0806

Telephone

+2348032814612

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Filin sanin mar'taban sahabbai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category