Kwankwason jimeta nnpp sak

Kwankwason jimeta nnpp sak New Nigeria is coming by the great party nnpp insha Allah

Gaskiya ana wani irin shugabanci a nigeria Inbanda nigeria inane waidon mijinki yana shugaba kisamu iko da abu dayake sh...
09/01/2023

Gaskiya ana wani irin shugabanci a nigeria
Inbanda nigeria inane waidon mijinki yana shugaba kisamu iko da abu dayake shugabanta bayan abun ba malakin sabane Hasalima idan akaga dama za'a iya sauke shi daga wannan matsayi akoda yaushe
Amma nasan giyar mulki na iyasa komai wai kina mace matar aure kina hayaniya da namiji A tasha wannan abu baiyiba abun dakikai tamkar zubarwa mijinki mutuncine idan kikayi tunani kuma wannan mutumin ba sa'ankibane domin yafiki kima da mutunci a wajen al,ummar kano
Kuma masu murna da wannan abu basusan abun dasukeba domin wannan xubarwa garinka mutuncine don ko A kasar Arna bantajin inda mace take hayaniya da maxa A tashaba saidai inbataje islamiyya
Allah ya kiyaye gaba Allah yarufa Asiri
Sing by
Kwankwason Jimeta

Aci gaba da kokarin dan Amanar kawu sumaila wato Ishaq Halillu chiroman huguma Yauma yasake wanko wani dan amanar APC xo...
08/01/2023

Aci gaba da kokarin dan Amanar kawu sumaila wato
Ishaq Halillu chiroman huguma
Yauma yasake wanko wani dan amanar APC xowa NNPP wato Abdullahi Ibrahim duk domin masarar jam'iyyar nnpp Allah yakara daukaka Ishaq Halilu Chiroman Huguma

Kwankwaso Dan musa jikan sale Muje zuwa farin sarki kwankwaso Fari sarki kwankwasoAngo gurin salamatu dan musa kai makiy...
31/12/2022

Kwankwaso
Dan musa jikan sale

Muje zuwa farin sarki kwankwaso
Fari sarki kwankwaso
Ango gurin salamatu dan musa kai makiya rata
Kasha gaban magautannan dan bazasu kara barci ba
Uwar rago ake yiwa jaje ni nawa basayaiba
Tijjani gandu ✌✌✌✌️

Congratulations  gwani
08/12/2022

Congratulations gwani

*SIYASA MUGUN WASA*DUK DAN MEDIA YASAN DA WANNAN. 1. Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.2. Idan ka daina...
28/11/2022

*SIYASA MUGUN WASA*

DUK DAN MEDIA YASAN DA WANNAN.

1. Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.

2. Idan ka daina Sana’a ka rungumeta, kayi babbar wauta.

3. Cikakkiyar makauniyace ba ta san mai wahalta mata ba, da murya ta ke amfani.

4. Idan ta tashi yi maka tutsu sai ka zabi makiyinka da hannunka.

5. Idan kaci mutuncin wani saboda ita, kayi babbar wauta, domin zata kunyataka wata Rana.

6. Ba kasafai ta ke rike amanar da ka bata ba, tafi komai cin Amana.

7. Idan ka biye Mata kaci mutuncin Dan uwanka, babu shakka Sai ka yi da nasani wata rana.

8. Tafi kwaya da sholisho kashe zuciya, kada ka yarda ta kashe maka zuciya.

9. Yadda ka ga Dan Jaki haka take, duk sanda ta tashi yin harbi yi za tayi, domin haka ka yi taka tsantsan da ita.

10. Duk runtsi ka da ka sake ka manta da wanda ya mutuntaka a cikinta, Koda ya munana maka daga baya.

11. Tafi chacha kwadaita maka igiyar zato, kayi kokari ka san haka.

12. Ta nada mugwaye da nagartattun 'ya’ya, domin haka ka san da wanda za kayi mu'amala.

13. Shaidaniyace ta gaske, yadda ka ga Shaidan haka take da zuga, idan ta wullaka wani ramin sai an rasa mai tsamoka.

14. Kabita a sannu a HANKALI kada ka yi Mata garaje, akwai wawaye acikinta sai su yi maka wauta, har ila yau akwai nagartattun mutane a cikinta ka daure ka rabe su.

15. Ka da ka sake ka bata dukkan karfinka, domin idan karfinka ya qare ba zata iya tagaza maka ba.

16. Ka da ka rama dukkan zagin da za’a yi maka a cikinta, sannan ka da ka sake ka kalli wanda ya kulla maka sharri a cikinta, domin sharri Dan aike ne, komai tsawon zamani zai dawo.

17. ka da kaji tsoro ko shakkar wani Danta, arziki da lafiya ko rayuwarka duk suna hannun Allah ne.

A karshe, mubi siyasa a sannu. Tafi komai dadi Kuma tafi komai wahala mubi komai sannu a hankali.

JINJINA GAREKU ‘YAN SIYASA +YAN SOCIAL MEDIA

28/11/2022.

Mun juyonnpp KwnlankwasiyyaSing byKwankwason Jimeta
17/11/2022

Mun juyo
nnpp
Kwnlankwasiyya
Sing by
Kwankwason Jimeta

💥💥💥🔥💥🔥🔥🔥
01/10/2022

💥💥💥🔥💥🔥🔥🔥

01/10/2022

Kwankwaso

The NNPP Presidential candidate His Excellency Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso at Jos Plateau State today....
30/09/2022

The NNPP Presidential candidate His Excellency Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso at Jos Plateau State today....

Katsina Host KwankwasoThe NNPP Presidential candidate, Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (25th September, 2022) ...
25/09/2022

Katsina Host Kwankwaso

The NNPP Presidential candidate, Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (25th September, 2022) Commissioned NNPP State secretariat in President Buhari's home State, Katsina State.

The Commissioning ceremony witness large turnout of party supporters including new decampees from other parties.

Among those who accompanied the presidential candidate to event including the state governorship candidate, Engr. Nura Khalil, State party chairman Alh. Sani Litti, Senatorial candidates, HoR candidates, HoA candidates and numerous party officials in the state.

Saifullahi Hassan
Media aide to
Sen. RM Kwankwaso

Sen Kwankwaso unveils NNPP office at Kazaure, Jigawa State. Kwankwason jimeta
25/09/2022

Sen Kwankwaso unveils NNPP office at Kazaure, Jigawa State.

Kwankwason jimeta

Address

Jambutu
Jimeta
KANO

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwason jimeta nnpp sak posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwason jimeta nnpp sak:

Share