27/01/2026
"Ina taya mai girma Gwamna Abba Kabir Yusuf, murnar shigowa jam'iyyar APC. Na yi imanin Yan Kano su na alfahari da irin ayyukan alherin da ya ke shimfidawa a fadin jihar, saboda haka 4+4 kuma ina fadawa yan wuya bata kisa Kano ta Abba ce 2027"
Alqaseem Farouq Muh'd Bachirawa (Attajiree)