Zandam Gwaram Local Government Jigawa State

Zandam Gwaram Local Government Jigawa State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zandam Gwaram Local Government Jigawa State, Landmark & historical place, Jigawa.

18/03/2025

BARKA DA SHAN RUWA.
ALLAH KARBI AZUMIN MU. AMEEN

15/11/2020

ZANDAM TA GABAS GARIN DANKALI

11/07/2020

Ana sanarda matasan wannan gari namu Zandam. Gwaram Local Government Jigawa StateZandam. Gwaram Local Government Jigawa State Gwaram Local Government Jigawa State cewa duk wani wanda ya karanta science a makarantar sakandire kuma yakeda 5 credits wanda yahada chemistry, physics, Biology, English da Mathematics da ya hanzarta mika takardunsa ofishin kwamishinan lafiya a Dutse. Za'a daukin nauyin karatun sa a kasashen waje don karanta medicine wato likitanci.
Allah yabada nasara

11/07/2020

Allah ya kara kawo albarka cikin garin Zandam ta gabas.
Ameen

Address

Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zandam Gwaram Local Government Jigawa State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share