MAIR RNG

MAIR RNG Jigawa ta malam Aminu ce da yardar Allah

12/03/2023

A ZAƁI CANCANTA

Assalamu Alaikum Jama'ar Jihar Jigawa!

Ina mai sake gabatar muku da kaina a matsayin ɗan takarar gwamna a jam'iyyar mu ta NNPP ƙarƙashin jagorancin Sen. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso.

Idan na cancanta da ku zaɓe ni ina fatan N500 ko N1000 kou Taliya ko wani abu da wasu s**a ajiye domin siyan ƴancin jama'ar wannan Jiha ba zai hana ku zaɓe ni ba a ranar Asabar.

Mu tuna shekaru takwas ɗin baya, sannan kuma mu duba idan aka ce za'a ƙara wasu shekaru huɗu a haka.

Allah ya bamu ikon zaɓar shugabanni nagari.

Nagode!

Aminu Ibrahim Ringim
(Ɗan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Jam'iyyar NNPP)

Da yardar Allah Mal. Aminu Ringim ne zai lashe takarar gwamnan jihar jigawa domin cigaba da aikin baba Lamido domin yayi...
23/03/2015

Da yardar Allah Mal. Aminu Ringim ne zai lashe takarar gwamnan jihar jigawa domin cigaba da aikin baba Lamido domin yayi mun gani kuma shine wanda ya cancanta ya da kujerar gwamnan jihar Jigawa

Allah muna tawassali da sunayenka 99 ka baiwa Mal. Aminu Ringim mulkin Jigawa ameeen

Address

Jigawa
JGW

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAIR RNG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share