Fityanul Islam of of jibia local government Katsina state

Fityanul Islam of of jibia local government  Katsina state Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fityanul Islam of of jibia local government Katsina state, Government Organization, Tudun Wada, Jibiya.

Update ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž update new uniform ๐Ÿฅ‹๐Ÿฅ‹ first aid group fityanul of Nigeria jby Local government Katsina state ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜•
11/04/2024

Update ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž update new uniform ๐Ÿฅ‹๐Ÿฅ‹ first aid group fityanul of Nigeria jby Local government Katsina state ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜•

31/08/2023
Taro na cigabah da wakana kamar yadda akasabah wan nan masallacin da ake gani yau shekarar sa 53 dai dai Muna rokon Alla...
19/07/2023

Taro na cigabah da wakana kamar yadda akasabah wan nan masallacin da ake gani yau shekarar sa 53 dai dai Muna rokon Allah yasa ayi aiki lpy akare lpy

KATSAYE daga wajan Taron garan masallacin kenan da garin nagama jibiya Wanda fityanul Islam of Nigeria jibiya local gove...
19/07/2023

KATSAYE daga wajan Taron garan masallacin kenan da garin nagama jibiya Wanda fityanul Islam of Nigeria jibiya local government Katsina state ke jagoranta karkashin jagoran cin shugaba Mai girma malam idiris na ibi tare da sauran malamai na wan nan kungiya Mai albarka tare da Yan agaji karkashin jagoran cin Mai girma director MALAM HABIBU YUSUF da members nasa allah yasa ka da alkairi yakuma Bada iKon farawa akammala Kuma lafiya first aid group fityanul Islam of Nigeria jibiya local government Katsina state. Usman abbas dip dir admin 2

07/05/2023

Congratulations sir congratulations sir alhamdulilah๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™madadin shuga mai girma director jibiya local government MALAM HABIBU YUSIF tare da sauran shuwa GA banni da members Na farin cikin tama Malam yusif Ibrahim fatori murna da samu garin girma ama tsayin shugaban yan agaji bangaran masu sa uniform wato katsina state director jeneral baki daya muna fatan Allah ya bashi ikon aiki yadda yakamata ya kuma bashi ikon aiwatar da adalci acikin mulkin sa yakuma bashi damar kawo sauyi acikin wan nan kungiya mai albarkar ๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธfiyanul Islam of Nigeria JIBIA local government katsina state ๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ–Š๏ธusman abbas mai xare dip dir admin 2

Aslm barka da safiya fatan kowa ya tashi lpy muna masu Kara sanar dakucewa yau za ayi sallah EDI 21/4/2023 za agudanar d...
21/04/2023

Aslm barka da safiya fatan kowa ya tashi lpy muna masu Kara sanar dakucewa yau za ayi sallah EDI 21/4/2023 za agudanar da sallar edinne inda akasabavah
LOKACI 9:00
WURI:harbar kamarantar nan dake tudun wada primary Allah yabamu ikon halarta ameen

Usman abbas mai xare dip dir admin 2

Inalilahi wa inna ilaihi Rajiun Allah yayiwa Sanu Hakimi rasuwa dayane daga cikin Yan agajin darika na munazamatu fityan...
14/02/2023

Inalilahi wa inna ilaihi Rajiun Allah yayiwa Sanu Hakimi rasuwa dayane daga cikin Yan agajin darika na munazamatu fityanul islam jibiya local government Amadadi Mai girma directar malam HABIBU YUSIF tare da members nasa na fityanul islam jibiya local government suna Mika sakon ta aziya ga Yan uwa bakidaya murokon Allah ya gafar tamasa kura kuran sa Allah ya tsareshi daga azabar wuta da azabar kabari muma in tamu tazo yasa mu cika da imani ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ first aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsin...
09/01/2023

Alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ first aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF Allah ya Kara lpy da Nisan kwana taro kenan da ya Gudana Wanda akabawa Wannan kungiya Mai albarka mota Wanda hon .mustafah YUSIF yabada Allah ya Saka da alkai yabamu iKon kashewa lpy first aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state write โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ Usman Abbas Mai xare dip dir admin 2

Alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah first aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina ...
26/11/2022

Alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah ๐Ÿ™๐Ÿ™ alhamdulilah first aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF Allah ya Kara lpy da Nisan kwana ๐Ÿ™๐Ÿ™ Mai girma directar yanama kowa ban gajiya da kuma barka da juma a fatan anyi aiki lpy ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ San nan Kuma Yana kira ga dukkan members nata da shugabani akan kuwa da kuwa ya dawo aiki gadan gadan akuma yi aiki Lillah fillahi domin cigaban kungiya da mu Baki daya sannan Kuma da gyara kungiya tun daga kan fitowar members nata wajan aiki dakuma bin doka da order na kungiya da cigabah Kuma da daukar mataki kwakwara akan Wanda yata doka da order na kungiya da karshe Yana ma kuwa fatan alkairi ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹ fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF Allah taimake mu Baki daya โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ Usman Abbas Mai xare dip dir admin 2

First aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar ...
18/11/2022

First aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF wan nan kungiya Mai albarka tanayiwa dukkanin members nata barka da safiyar juma a ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œdukkan alkairi dake cikin ta Allah ya hadamu dashi ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™yakaremu daga duk sharing mutun da aljan ๐Ÿ™๐Ÿ™San nan Mai girma directar yanayiwa kuwa fatan alkairi dafatan afita aiki lpy akare lpy ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹juma at Mubarak tnx god it's Friday ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ fityanul islam ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎof Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF Allah ya Kara lpy da Nisan kwana. Write โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ. Usman Abbas Mai xare. dip dir admin 2

First aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar ...
18/11/2022

First aid group fityanul islam of Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF wan nan kungiya Mai albarka tanayiwa dukkanin members nata barka da safiyar juma a ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œdukkan alkairi dake cikin ta Allah ya hadamu dashi ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™yakaremu daga duk sharing mutun da aljan ๐Ÿ™๐Ÿ™San nan Mai girma directar yanayiwa kuwa fatan alkairi dafatan afita aiki lpy akare lpy ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹juma at Mubarak tnx god it's Friday ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ fityanul islam ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎof Nigeria jibiya local government Katsina state karkashin jagorancin Mai girma directar malam HABIBU YUSIF Allah ya Kara lpy da Nisan kwana. Write โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ. Usman Abbas Mai xare. dip dir admin 2

Address

Tudun Wada
Jibiya
JIBIA

Telephone

+2348149426973

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fityanul Islam of of jibia local government Katsina state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share