30/07/2025
LABARAI CIKIN HOTUNA DAGA KOFAR FADAR MAI MARTABA SARKIN JAMA'ARE HRH. Alhaji Nuhu Ahmad Wabi, mni Emir Of Jama'are .
Taron Kaddamara Rigakafin Rabon Magani Wanda Za'ayiwa Kananan Yara Daga Yan Shekara Biyar 5 Zuwa Kasa, Taron Ya Gudana Ne A Kofar Fadar Uban Kasa Mai Martaba Sarkin Jama'are HRH Alhaji Nuhu Ahmad Wabi, mni.
Taron Rabon Maganin Ya Samu Halartar Manyan Jami'an Kiwon Lafiya Tareda Daukacin Shuwagaban Nin Al,umma Daga Ciki Da Wajen Masarautar Jama'are, Muna Addu'ar Allah Ya Kara Dauka Ka Masarautar Jama'are ✊.
Engr Mahmood Ibrahim Jama'are Chief Media Publicity JEMT.