21/11/2025
Barka da jumaa Nasir Usman Tafida da His Excellency Sani Abubakar Danladi C2C
Ya Allah albarkaci wannan safiyar, Ta Jumaa ya sa ta kasance cike da rahama da nasarori agare ku. Muna rokon Allah ya ci gaba da daukaka darajarku, ya kara muku hikima, basira, da nagarta a cikin rayuwa da shugabanci.
Fatan alkhairi akoda yaushe Nasir Usman Tafida
Allah ya yi maka jagora a kowane mataki, ya kuma sanya ka zama abin alfahari ga al’umma da ƙasa baki ɗaya.