Majalasatul Ta'alimul Khitabu Was'sunnah Ala Fahmis Salafil Ummah

  • Home
  • Nigeria
  • Ikara
  • Majalasatul Ta'alimul Khitabu Was'sunnah Ala Fahmis Salafil Ummah

Majalasatul Ta'alimul Khitabu Was'sunnah Ala Fahmis Salafil Ummah GARGADI! GARGADI!! GARGADI!!! ALLAH YABA MALAM IKON GUDANAR DA AYYUKAN DA YASA GABA LAFIYA.
{AMEEN}

Wannan majlisi mai adreshi a sama na gargadi ga ko wanne daya daga cikin member dinsa da cewa idan har kasan cewa zakayi posting ka tsaya ka tace abun da zaka poster wa Alhamdulillah 'yan'uwa musulmai maza da mata muna yiwa kowa sallama irin ta addinin islama irin ta 'yan aljannah ita ce "Assalamu alaikum warahamatul lahi wa baraka tuhu" muna farin cikin sanar da ku cewa mun bude wannan shafi ne d

omin jawo hankulan mu da tina tarwa da fada karwa da wa'azantarwa akan sanin "HAKKOKIN ALLAH AKAN BAYIN SA" sannan da sanin manufar wannan suna da aka sawa wannan shafi wato "MAJALASATUL TA'ALIMUL KHITABI WAS'SUNNAH ALA FAHMIS SALAFIL UMMAH" wato majalasi ce ta dare wacce ake karantar da littattafai na addinin islam kala da ban da ban malam mai karantarwa shine "SHEILKH SHARIF BIN SA'ID AL'IKARAWY" wacce take ung/kwasallawa dake garin ikara jahar kadunan najeriya.

17/07/2023

Akwai wata al'ada da ake son watsawa kwanan nan, ita ce yin videon jana'iza tun daga dauko gawa har zuwa rufe ta. Wannan al'ada ba ta da kyau.
Da farko dai shi mamaci ana son suturta al'amarinsa. Shi ya sa ma aka haramta "Na'ayu"; babbar shelanta mutuwa kenan.
Na biyu, idan aka ci gaba har mata za azo kan su wadanda sutura game da lamarinsu ta fi karfafa.
Na uku, akwai nau'in alfahari da yawan mahalartan jana'iza wanda shi ma Shari'a ta haramta shi.
Ya isa kawai a sanar da jana'izar Musulmi don masu samun halarta da masu yi masa addu'a daga nesa.
Sani yana wurin Allah Al'Aleemu.

25/06/2023

Ƴár jaridá ta tambáyeshi : Shín mé yasa kó saú ɗáya baka ɗaga kaí ka kalléni ba kusań rabiń awa da tattaúnáwar mu?

Sai yace Shari'ah ba ta bani damar na tilasta miki rufé jikinki ba, amman kùma ta umarcéní da na kíyaye gani na.

Kár kiga kámar naci mutumcin ki né a'a matsálar alakata da addíni na itáce gabana, in ji Ministań harakokin wajén Afghanistań.

Allahu akbar allah yakaimu lokacin
25/06/2023

Allahu akbar allah yakaimu lokacin

Sheik Yasir Ad Dawsary ne zai zai jagoranci gabatar da sallar idin babbar sallah ta bana, a Masallacin Haramin Makkah, ranar 10 ga watan Dhul Hijjah, shekara ta 1444, dai-dai da 28 ga watan Yunin shekarar 2023.

📷 Haramain Sharifain



25/6/2023

25/06/2023
Assalamu Alaikum.   Ni MUBARAK KHALID {{MAI GYARAN WAYA}} IKARA. Ina Mai Farin Cikin Gayyatar {Ka/Ki/ku} Daurin Aure Na ...
17/02/2023

Assalamu Alaikum.
Ni MUBARAK KHALID {{MAI GYARAN WAYA}} IKARA. Ina Mai Farin Cikin Gayyatar {Ka/Ki/ku} Daurin Aure Na Kamar Haka:-
DATE:- 18/FEB-02/2023-27/07/1444a.h
TIME:- 02:00pm.
VENUE:- Kofar Gidan Alh/ Shehu Dan Malikanci Kantin Kwari Ikara.
Allah yaba da ikon Zuwa Ameen.

Address

Ikara

Telephone

+2348100550009

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalasatul Ta'alimul Khitabu Was'sunnah Ala Fahmis Salafil Ummah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category