PDP Arewa community movement of ijebu Land

PDP Arewa community movement of ijebu Land Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PDP Arewa community movement of ijebu Land, Political Party, Ijebu ode, Ijebu Ode.

06/03/2023

DEAR SIR/MA, LET OUR PRAYERS FOR THE VICTORY OF PDP IN THE COMING ELECTIONS IN OGUN STATE CONTINUES.
TO OUR MUSLIMS FAITHFULS, TOMORROW IS 14TH DAY OF THE MONTH WHICH FASTING IS RECOMMENDED.
LET US PRAY, CANVASS AND VOTE FOR OUR PARTY PDP TO WIN, SO THAT COME MAY 2023, WE SHALL ALL GATHER AT OKE IMOSAN TO CELEBRATE OUR VICTORY.

may Allah grant us VICTORY, AMEEN

Assalam alaikumMuna Kara tunama jama'a cewa akwai zabe governor da na Dan majalisar Jaha (House of assembly) Dan Allah m...
06/03/2023

Assalam alaikum
Muna Kara tunama jama'a cewa akwai zabe governor da na Dan majalisar Jaha (House of assembly) Dan Allah mukokarta mufito kwai da kwarkwata ranar asabar 11/3/2023 Kuma muzabi Jami Yar PDP Dan Allah Dan Annabi ....

18/01/2023
ATIKU ABUBAKAR today in our there state Ogun State
18/01/2023

ATIKU ABUBAKAR today in our there state Ogun State

18/01/2023
Dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Ogun, Hon. (Dr) Oladipupo Adebutu yayin yakin neman zabensa a Abigi da ke kar...
12/01/2023

Dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Ogun, Hon. (Dr) Oladipupo Adebutu yayin yakin neman zabensa a Abigi da ke karamar hukumar Ogunwaterside ranar Talata, ya yi alkawarin gina gadar da za ta hada karamar hukumar Ogun Waterside da Legas idan aka zabe shi. Yayin da yake jawabi ga dimbin jama’ar da s**a halarci taron, Hon. Adebutu ya bayyana cewa, an fi samun ci gaban al’umma tun daga tushe, don haka ne gwamnatinsa za ta tallafa tare da ba wa kananan hukumomi β€˜yancin cin gashin kansu idan aka zabe shi a matsayin Gwamna a zaben 2023 mai zuwa. π™ƒπ™š 𝙖𝙑𝙨𝙀 π™₯π™§π™€π™’π™žπ™¨π™šπ™™ 𝙩𝙀 π™₯π™§π™€π™«π™žπ™™π™š π™›π™–π™§π™’π™šπ™§π™¨ π™žπ™£ π™©π™π™š π™‡π™€π™˜π™–π™‘ π™‚π™€π™«π™šπ™§π™£π™’π™šπ™£π™© π™¬π™žπ™©π™ π™£π™šπ™šπ™™π™šπ™™ π™šπ™¦π™ͺπ™žπ™₯π™’π™šπ™£π™©π™¨ 𝙩𝙝𝙖𝙩 π™¬π™žπ™‘π™‘ π™–π™žπ™™ π™–π™§π™–π™—π™‘π™š 𝙖𝙣𝙙 π™›π™žπ™¨π™ π™›π™–π™§π™’π™žπ™£π™œ π™¬π™π™žπ™˜π™ π™–π™§π™š π™©π™π™š π™’π™–π™Ÿπ™€π™§ π™€π™˜π™˜π™ͺπ™₯π™–π™©π™žπ™€π™£ 𝙀𝙛 π™©π™π™š π™₯π™šπ™€π™₯π™‘π™š π™žπ™£ π™©π™π™š π™–π™§π™šπ™–. Dan takarar Gwamna ya kuma bayar da kyautar tiransfoma mai karfin 500KVA ga karamar hukumar a matsayin wata alama ta jajircewarsa na magance matsalar rashin wutar lantarki a karamar hukumar sama da shekaru uku. Dan takarar Gwamnan na PDP ya kuma baiwa wani dalibin JSS2, Balogun Iyanuoluwa wanda ya raka iyayensa filin yakin neman zabe, kudi har Naira 500,000 (Naira Dubu Dari Biyar Kadai) a matsayin tallafin karatunsa, ya kuma yi alkawarin samar da gwamnati mai gaskiya da za ta rika bin diddigin al’umma. .

Yadda ya kamata shugaban kasa ya kasance, natsuwa, sanyi, tattarawa, tsararru, mai aji, sophisticated, kyakkyawa, jarunt...
04/01/2023

Yadda ya kamata shugaban kasa ya kasance, natsuwa, sanyi, tattarawa, tsararru, mai aji, sophisticated, kyakkyawa, jaruntaka, amincewa, jiki, da hankali. Atiku shugaban kasa ne sosai. SDM

04/01/2023
29/12/2022

YA ALLAH DUK WANI MAI BAKIN CIKI KO HASSADA GA TAFIYAR MU YA ALLAH HALLAKA MANA SU YADDA KA HALLAKA FIR,AUNA DA MUTANAN SA AMEEN
BAMU FARA DAN MU DENA BA
β˜†β˜†β˜† PDP POWER β˜†β˜†β˜†

They play ▢️
27/12/2022

They play ▢️

Address

Ijebu Ode
Ijebu Ode

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP Arewa community movement of ijebu Land posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share