Gwarzo Gida Gida Reporters

Gwarzo Gida Gida Reporters Gwarzo Local Government
Kano state

SANARWA GA AL'UMMAR KARAMAR HUKUMAR GWARZOA madadin shugabannin jam'iyyar APC na Karamar Hukumar Gwarzo, muna kira ga da...
03/06/2026

SANARWA GA AL'UMMAR KARAMAR HUKUMAR GWARZO

A madadin shugabannin jam'iyyar APC na Karamar Hukumar Gwarzo,
muna kira ga daukacin matasa da manya wadanda s**a kai shekarun yin zabe da su yi kokari su je su yi katin zabe (PVC).

Katin zabe shi ne mabuɗin amfani da haƙƙin ɗan ƙasa wajen zaɓen shugabanni nagari.

Duk wanda ba shi da katin zabe ba zai iya kaɗa ƙur'arsa ba a ranar zaɓe.

Haka kuma, yin rajistar katin zabe na taimakawa wajen ƙarfafa dimokuraɗiyya da tabbatar da cewa muradin al'umma ya samu wakilci.

Don haka muna ƙarfafa kowa da kowa da ya cancanta da ya yi anfani da wannan dama domin makomar al'umma da ƙasarmu baki ɗaya.

Allah Ya ba mu ikon sauke nauyin da ya rataya a wuyanmu.

Hon Ibrahim Ayuba Gwarzo
Sakataran Yaɗa Labaran Jam'iyyar APC na Karamar Hukumar Gwarzo Kuma shugaban kungiyar Gwarzo Gida Gida Reporters

MY STAND ON THE LEADERSHIP OF GOVERNOR ABBA KABIR YUSUFBy: Shaddadu Danjuma Aliyu GwarzoSpecial Assistant on Youth Devel...
29/05/2026

MY STAND ON THE LEADERSHIP OF GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF

By: Shaddadu Danjuma Aliyu Gwarzo
Special Assistant on Youth Development to the Governor of Kano State, Alh. Abba Kabir Yusuf

My support and stand for the administration of His Excellency, Alhaji Abba Kabir Yusuf, is based on sincerity, commitment, and the visible achievements recorded across Kano State within a short period of leadership.

Without doubt, Kano State is witnessing meaningful progress under the administration of Governor Abba Kabir Yusuf. The government has demonstrated strong dedication toward infrastructural development, human capital development, education, healthcare, youth empowerment, and social welfare.

One of the major priorities of this administration is education. Thousands of students have benefited from foreign and local scholarship programs, while public schools are receiving attention through renovation, provision of learning materials, and improvement of the educational system. This clearly shows the Governor’s commitment to securing the future of Kano youths.

In the area of infrastructural development, roads are being constructed and rehabilitated across different parts of the state, improving transportation and boosting economic activities. The administration has also embarked on urban renewal projects aimed at restoring the beauty and dignity of Kano State.

The health sector is equally receiving attention through the upgrade of hospitals, provision of medical equipment, and efforts to improve access to quality healthcare services for the people.

Governor Abba Kabir Yusuf has also shown concern for youth and women empowerment by creating opportunities that support self-reliance, skills acquisition, and economic growth. His administration continues to place the welfare of ordinary citizens at the center of governance.

As a young person and Special Assistant on Youth Development, I strongly believe that this administration deserves the support and prayers of every well-meaning citizen because the government is working tirelessly to build a better Kano for all.

Leadership is about impact, and today the impact of Governor Abba Kabir Yusuf’s administration is visible across Kano State. Kano is progressing, and the people are witnessing governance that prioritizes development, education, and the wellbeing of the masses.

May Allah continue to guide and strengthen His Excellency in delivering more dividends of democracy to the good people of Kano State.

A Yau 21/05/2026 kwamatin fita dan takarar Gwamman na jamiyar APC ta kasa s**a shaida tabatar da gwamnan jihar kano Alh....
21/05/2026

A Yau 21/05/2026 kwamatin fita dan takarar Gwamman na jamiyar APC ta kasa s**a shaida tabatar da gwamnan jihar kano Alh. Abba Kabir Yusuf, a matsayin Dan Takarar Gwamman jihar kano a karo na biyu.

Thursday 21/5/2026.

21/05/2026

Megirma Gomna Alh. Abba Kabir Yusuf Shine Halastaccen Dan Takarar Governor A Jam,iyyar Apc

Yau Alhamis 21-05-2026 an sake kafa sabon tarihi a siyasar jahar Kano Idan aka Tabbatarwa Da Mai girma Gwamna Alh Abba K...
21/05/2026

Yau Alhamis 21-05-2026 an sake kafa sabon tarihi a siyasar jahar Kano

Idan aka Tabbatarwa Da Mai girma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf takararsa ta kujerar Gwamnan jahar Kano a Tutar jam'iyar Apc

Taron ya samu halartar manya shugabanni da jagororin jam'iyar Apc da Yan jam'iya maza da mata na jahar Kano

Muna fata da Addu'ar Allah yasa Hakan ya zamar mana Alkhairi ya maimaita mana Gwamnatin Abba a jahar Kano Dan cigaba da wanzar da aiyukan Alkhairi

Hon Ibrahim Ayuba Gwarzo sakataran yada labaran jam'iyar Apc na karamar hukumar Gwarzo.

20/05/2026

SANARWA TA MUSAMMAN.

Amadadin Shugaban Kwamitin yada Labarai na babban taron tabbatar da Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Abba Kabir Yusuf, Karkashin jagorancin Hon Musa Iliyasu Kwankwaso tareda Membobinsa.

Suna Gayyatar kafatannin Al,umar jihar Kano zuwa Babban taron tabbatar da Mai Girma Zababben Gwamnan jihar Kano a matsayin Wanda zai sake tsayawa jam’iyyar Apc ta karar kujerar Gwamna a zaben Shekara ta2027.

Wanda zai gudana a Gobe Alhamis karfe 11 na safe.
Gurin taro Babban filin wasa na Sani Abacha dake Unguwar kofar Mata.

Allah yabada ikon Halarta Ameen.

SANARWA DAGA SHUGABAN KWAMITI HON MUSA ILIYASU KWANKWASO.

A wannan Rana ta Laraba ta bawa ranar samu Kuma Dama ana cewa  juma'ar da zatayi kyau tinda daga Laraba Ake ganewa An ga...
20/05/2026

A wannan Rana ta Laraba ta bawa ranar samu

Kuma Dama ana cewa juma'ar da zatayi kyau tinda daga Laraba Ake ganewa

An gabatar da Taron tabbatar da Hon Kabiru Getso Haruna a matsayin Dan takarar majalisar jaha da zai wa jam'iyar Apc takara

Wanda aka tabbatar a yau kamar yadda doka ta tanadar

Anyi taro lafiya angama cikin nasara
Allah ya tabbatar mana da Dukkan Alkhairinsa ya bamu nasara Ameeen

Hon Ibrahim Ayuba Gwarzo sakataran yada labaran jam'iyar Apc na karamar hukumar Gwarzo.

Address

Gwarzo

Telephone

+2347032588972

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzo Gida Gida Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share