Matan Arewa

Matan Arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matan Arewa, Montana Us, Gwarzo.

Jaruma Minal Ahmad tare da Maryam KK
22/09/2025

Jaruma Minal Ahmad tare da Maryam KK

Jaruma Maryam Abubakar Ceeter
22/09/2025

Jaruma Maryam Abubakar Ceeter

Dazu Da Safe Babana Ya Bani Kyautar Gida Na Bene Hawa Biyu Yace Naba Wanda Nake So Yake Sona Muyi Aure Sedai Banda Saura...
20/09/2025

Dazu Da Safe Babana Ya Bani Kyautar Gida Na Bene Hawa Biyu Yace Naba Wanda Nake So Yake Sona Muyi Aure Sedai Banda Saurayi 😭😭 Kuma Aure Nake So Idan Zaka Iya Aurena Koda Bakaga Fuskataba Kayi Magana Yanzu In Baka Lambata ♥️♥️

Nida Masoyiyata
19/09/2025

Nida Masoyiyata

Maryam Ab Yola On top
19/09/2025

Maryam Ab Yola
On top

A yau Litinin tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo z...
10/02/2025

A yau Litinin tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da ke jihar Ogun.

Cikin ƴan rakiya akwai Sanata Aminu Tambuwal da Sanata Abdul Ningi da kuma Sanata Liyel Imok

Cuta daban Magani Daban😂
09/02/2025

Cuta daban Magani Daban😂

Kuma haka akayi?Yanzu duk kiraye-kirayen da ake maka ka bai wa jagoran makafi na Bichi kujerar nan ka wofantar da su ka ...
08/02/2025

Kuma haka akayi?

Yanzu duk kiraye-kirayen da ake maka ka bai wa jagoran makafi na Bichi kujerar nan ka wofantar da su ka hana su.

Lallai akwai abin mamaki? Sun fito sun roƙa ka hana su, akwai wani matashi yana ƙoƙari a garin nan, an fito ana rokar masa, shima kayi fatali da rokan, ka je ka ɗauki wani can daban.

Yan Bichi, musamman yan kwankwasiyya sai kuyi wa kanku karatun ta nutsu.

Mu dai mun warke garau, muke ganin gabanmu. Babu cutar makanta a idanunmu.

Ni dai dole inyi dariya.😀😀😀
Kwankwasawa Bichi How market?

Ta tabbata Gwamna ya haƙura da Bichi

Allah ka biya bukata
08/02/2025

Allah ka biya bukata

08/02/2025

Tsagin NNPP ya zaɓi sabon shugaban jam'iyya na ƙasa.

A taron jiya Talata, Agbo Major wanda ke adawa da Kwankwaso, ya zama shugaban ɗaya tsagin NNPP.

Ya ce lokaci ya yi da ƴan NNPP za su haɗa kansu domin karɓe mulki a 2027.

Address

Montana Us
Gwarzo
59466

Telephone

+2349010876649

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matan Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Matan Arewa:

Share