07/09/2026
Amadadin mai girma Hon. Dr. Yusuf Abubakar Haske (Shantiman Zurmi) dashi da iyalansa da magoya bayansa, suna taya murna zuwa ga Alh. Aminu Atiku Zurmi bisa samun Sarautar Sarkin Zurmi.
Muna rokon Allah ya tayashi riko.
Amin.