Arewa Reporters Zamfara State chapter

Arewa Reporters Zamfara State chapter Political Awareness of ATIKU ABUBAKAR

24/03/2024

Assalamu Alaikum Warahamatullah

Barkan mu da Shan Ruwa
Allah ya karbi ibadar mu Allah kasa muna cikin Bayin da ake Yantawa a cikin wannan watan na Ramadan

Allahumma Amin

09/07/2023

Kaji Tsoron mai tsoron Allah, kaji tsoron mai rokon Allah, kaji tsoron mai yi don Allah, kaji tsoron wanda zai barka da Allah...👌🏽

28/06/2023

Taqabbalal Lahu Minna Wa Minkum Eidil Mubarak Alaina Wa Alaikum

Allahu Akbar Allahu Akbar La'ilaha Illallah Allahu Akbar Allahu Akbar Walillahil Hamdu.

Allah ya karba Muna

BARKA DA SALLAH

21/04/2023

Taqabbalal Laahu minna wa minkum!
Alhamdulillah

Allah ya karba muna Baki Daya

ATIKU AREWA REPORTERS ZAMFARA STATE CHAPTER 2023.Alhamdulillah! kuma masha'allah!Bayan shafe tsawon lokaci da wannan sha...
29/04/2022

ATIKU AREWA REPORTERS ZAMFARA STATE CHAPTER 2023.

Alhamdulillah! kuma masha'allah!

Bayan shafe tsawon lokaci da wannan shahararriyar kungiyar maisuna asama tayi tana gumurzun gwagwarmayar neman nasarar his excellency alh. atiku abubakar wazirin adamawa da kuma yima al'ummah hidima abangarora daban daban, cikin iyawar allah kungiyar tasamu shiga acikin jerin manyan kungiyoyi G-32, wadda kungiyar (ATIKU SUPPORT ORGANIZATION), zata gudanar da aikin yakin neman zaben baba atiku a 2023, tare dasu insha'allah!.

Kamar yanda al'ummah s**a sani, ita kungiyar Atiku arewa reporters kungiya ce wadda aka assasa da munafar gwagwarmayar yakin neman nasarar baba atiku wazirin adamawa amatsayin shugaban kasar nigeria a 2023 da kuma kawo rahotanni akan yanda siyasar baba atiku ke gudana tare da yima al'ummah hidima dama addinai.

Saboda hakane, kungiyar tayi matukar tasiri da kuma daukar babbar number acikin gaggan manyan kungiyoyin his excellency alh. atiku abubakar wazirin adamawa, dasuke fafutukar ganin wazirin adamawa yazama zababben shugaban kasar nigeria a 2023, insha'allah!.

Hon. Abdallah a gama shine; jagoran wannan shahararriyar kungiyar amatakin kasa wanda yake da tsarin shugabancin kungiyar k**a daga matakin kasa har yazuwa matakin jahohi 19 hadi da babban birnin tarayya abuja 20 dama kananan hukumomi da gundumomin kasar nan baki daya.

Kuma dattijo Hon. Abdallah a gama shine, wanda zaikasance amatsayin wakili kuma idon mu acikin jerin wadannan gaggan manyan kungiyoyi da kungiyar (A*O), zatayi aiki dasu kafada da kafada insha'allah! hak**a amatakin jahohi coordinatocin kungiyar sune zasu zama idon shugabannin kungiyar dazasuyi aiki da state coordinators na (A*O).

Anamu bangaren na membobin wannan kungiyar ta ATIKU AREWA REPORTERS zamfara state chapter, muna masu matukar farin ciki da wannan babbar nasara da mukayi na shiga acikin jerin kungiyoyi G-32 dazasu fafata afagen yakin neman nasarar baba atiku amatsayin shugaban kasa a 2023, Insha'allah!.

Kuma muna godiya ga manyan shugabannin wannan babbar kungiyar ta ATIKU SUPPORT ORG. da karamcin da s**ayimuna, allah madaukakin sarki ya qaddara zaman baba atiku amatsayin shugaban kasar nigeria a 2023, cikin sauki.

AMEEEN YA HAYYU YA QAYYUM.

Type by:
Ibrahim vice gusau.

Address

TUDUN WADA AREA GUSAU
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Reporters Zamfara State chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arewa Reporters Zamfara State chapter:

Share