π˜π€ππ‚πˆ 𝐓𝐕 π™πŒπ…

  • Home
  • Nigeria
  • Gusau
  • π˜π€ππ‚πˆ 𝐓𝐕 π™πŒπ…

π˜π€ππ‚πˆ 𝐓𝐕 π™πŒπ… Gidan 'yancine Wanda zaiba kowa damar bayyana ra'ayinsa na siyasa akowace jam'iyya matukar za'a kiyaye mutunci da diyauci na zamantakewa

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Mahaifiyar tsohon Gwamnan jahar Kaduna Elrufai, Hajiya Umma ta rasu
27/03/2026

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Mahaifiyar tsohon Gwamnan jahar Kaduna Elrufai, Hajiya Umma ta rasu

Makarantar Darul Hadeethis Salafiyyah Internationl ta kori Ι—alibbai mata da s**a sanya gyale alokacin hidimar bikin wann...
24/03/2026

Makarantar Darul Hadeethis Salafiyyah Internationl ta kori Ι—alibbai mata da s**a sanya gyale alokacin hidimar bikin wannan sallah

Wannan wani mataki ne na gyaran tarbiyya a wannan zamani, yanada kyau sauran makarantun addinin muslunci suyi koyi da irin wannan matakin domin kare mutuncin 'ya'ya mata da tarbiyyarsu.

Wani abunda ke bani mamaki shine:

Budurwa acikin hijabi da niqabi a makarantar islamiyya, amma idan za taje biki ko yawon banza sai ta saka gyale tare da bayyana tsiraici

Mafiyawan mata kallon fina-finan yahudawa yayi tasiri kansu har suke ganin saka hijabi da rufe jiki Ζ™auyanci ne a wannan zamanin.

Now at Gusau International Airport, awaiting the arrival of His Excellency, Vice President Kashim Shettima. Final prepar...
24/03/2026

Now at Gusau International Airport, awaiting the arrival of His Excellency, Vice President Kashim Shettima.

Final preparations are in place as dignitaries and officials gather to receive the Vice President. The atmosphere reflects anticipation and readiness for this significant visit to Zamfara State.

Some aircraft have already begun arriving at Gusau International Airport, further signaling the importance of the occasion.

20/03/2026
Winners Crowned at the 61st Argungu International Fishing and Cultural Festival in Kebbi StateArgungu, Kebbi State, Nige...
15/02/2026

Winners Crowned at the 61st Argungu International Fishing and Cultural Festival in Kebbi State

Argungu, Kebbi State, Nigeria β€” The 61st edition of the Argungu International Fishing and Cultural Festival (AIFF), one of Nigeria’s most anticipated cultural and tourism celebrations, concluded with a thrilling grand finale in Kebbi State on February 14, 2026.

Main Fishing Competition Results

Overall Winner:
Abubakar Usman from Maiyama Local Government Area emerged as the champion of the festival’s central fishing contest by landing the largest fish a spectacular 59-kilogram catch in the historic Matan Fada River.
For his achievement, he received two vehicles, ₦1 million in cash, and other valuable prizes presented during the grand finale.

Second Place:
Abdullahi Garba from Argungu secured second place with a 40kg fish and was awarded a car, a Hajj seat, and ₦700,000.

Third Place:
Two competitors including Nasir Garba tied for third, each catching fish weighing around 33kg and receiving motorcycles in addition to cash prizes.

Festival Highlights

Beyond the competitive fishing segment, the multi-day celebration featured:

Traditional dance and music performances

Canoe racing and water relay contests

Durbar horseback displays

Wrestling, swimming, and cultural exhibitions

The festival continues to attract thousands of local and international tourists, reinforcing its role as a major cultural tourism event in Nigeria.

Remarks from Leaders

President Bola Ahmed Tinubu, who attended the closing ceremony, lauded the festival as a testament to Nigeria’s cultural richness, unity, and peace. He emphasized the importance of maintaining security to ensure the festival’s growth and tourist appeal.

Governor Nasir Idris reaffirmed the state’s commitment to promoting the festival as a vehicle for cultural heritage, economic development, and community empowerment.

12/02/2026

Wa'yanda s**a ci gajiyar tallafin kudi da Gidauniyar Barr Surajo Garba Gusau ya basu sun yaba tare da Addu'a Allah Ya cika masa burinsa a shekarar 2027.


π˜π€ππ‚πˆ 𝐓𝐕 π™πŒπ… Amanar Barr Surajo Garba

12/02/2026

Mal. Shukuranu Badamasi

11/02/2026

Barr Surajo Garba πŸ‘‡

Sen. Abdul'aziz Yari Abubakar zai raba kayan Azumi Tirela 636 ga mabukata har su 315,000.
27/01/2026

Sen. Abdul'aziz Yari Abubakar zai raba kayan Azumi Tirela 636 ga mabukata har su 315,000.

Gwamnatin jahar Zamfara ta kara ma Limaman Masallatan Juma'a Albashi daga ₦11,000 Zuwa ₦40,000.Matakin na daga cikin alk...
26/01/2026

Gwamnatin jahar Zamfara ta kara ma Limaman Masallatan Juma'a Albashi daga ₦11,000 Zuwa ₦40,000.

Matakin na daga cikin alkawarin Gwamna Dauda Lawal na inganta walwalar Limaman masallatan Juma'a a fadin jahar, lamarin da ke ci gaba da jawo ra’ayoyi mabambanta daga jama’a.

Menene fatan ku a agare shi?

21/01/2026

Manufofin Barr. Surajo Garba Gusau

Address

Gusau

Telephone

+2348093956663

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π˜π€ππ‚πˆ 𝐓𝐕 π™πŒπ… posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share