Office of the State Coordinator Z-Sip

Office of the State Coordinator Z-Sip Youths development and poverty alleviation.

25/01/2023

Governor Bello Matawalle katangar s**ari duk yaro da babba kowa sai ya lasa✊

Bayan kammala addu'ar daurin auren GIMBIYA AMIRA ABDULHAMID MAMANU (State coordinator Z-SIP), a masallacin Jumu'a na Mus...
27/05/2022

Bayan kammala addu'ar daurin auren GIMBIYA AMIRA ABDULHAMID MAMANU (State coordinator Z-SIP), a masallacin Jumu'a na Muslim foundation Gusau, Wanda Babban Limamin masallacin SHEIKH TUKUR JANGEBE (commissioner for Religious affairs) ya jagoranci addu'ar. Kuma muhimman mutane daga wurare daban-daban s**asamu halartar wannan addu'aren.

Dafatar Allah ya sanya albarka cikin rayuwar auren, da kuma zuriya dayyaba. Kuma muna miqa saqon godiyarmu amadadin mahaifin amarya, zuwaga dukkanin wadanda s**a samu halarta, dakuma wadanda s**ayi fatar alheri.

🙏MUNGODE!!!

🤲ALHAMDULLAH!!!🤲Al'ummar jihar zamfara mun gamsu da jagorancinda maidaraja Gwamna MATAWALLE domin yakawo qarshen husumar...
26/05/2022

🤲ALHAMDULLAH!!!🤲
Al'ummar jihar zamfara mun gamsu da jagorancinda maidaraja Gwamna MATAWALLE domin yakawo qarshen husumarda taqici taqi canyewa acikin jam'iyyar APC cikin sauqi da lumana (Sulhu).

Haqiqa sulhu alherine, domin angudanarda zaben fidda gwani (primaries) a matakin jiha babu sauran kaya-kaya, kuma inshallah haka zata kasance ko a zaben gama-gari ( General election) MATAWALLE yasake lashe zabe cikin natsuwa ta zaman lafiya.

🤝we_can make it!

✌️BARDEN KASAR HAUSA💪
26/05/2022

✌️BARDEN KASAR HAUSA💪

📢 SPECIAL 🤝 INVITATION!!!Bukine na farar kaza,🤝 come one🙏 come all🙏
21/05/2022

📢 SPECIAL 🤝 INVITATION!!!

Bukine na farar kaza,🤝 come one🙏 come all🙏

Alhamdullah al'ummar jihar zamfara sun tabbatar da cewa Gwamna MATAWALLE Maison zamfara tacigaba ne, kuma Maison tabbatu...
14/05/2022

Alhamdullah al'ummar jihar zamfara sun tabbatar da cewa Gwamna MATAWALLE Maison zamfara tacigaba ne, kuma Maison tabbatuwar zaman lafiya da hadinkan zamfarawa ne, shi yassa yayi tsaye har saida yawanzar da sasanci (sulhu) a akan rikicinda yaqici yaqi canyewa a jam'iyyar APC.

Excellency Sir✊, yanzu SULHU guda yarage, kuma shine Wanda yafi rinjaye da mahimmaci musamman ga matasan wannan jihar, shikadai ne tallafinda al'umma suke samun kwankwadar romon mulkin maidaraja gwamna kai tsaye (Z-SIP PROGRAM). Insha Allah muke fatar cigaba da bayarda wannan tallafin daga wannan watan na (MAY) kamar yanda gwamna ya alqawalanta, kuma muke fatar cikar wannan alqawalin batareda wani tsaikoba insha Allah.

!
!

Address

Along Sokoto Road
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Office of the State Coordinator Z-Sip posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Office of the State Coordinator Z-Sip:

Share