Dan Amanan Dr Babayo Ardo

Dan Amanan Dr Babayo Ardo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Amanan Dr Babayo Ardo, Political organisation, New GRA GOMBE, Gombe.

23/12/2025
Dan Ardo Nasara Daga Allah
22/12/2025

Dan Ardo Nasara Daga Allah

Saika Juya Suke Kallon Bayanka Dan Ardo,Fatan Alkhairi
21/12/2025

Saika Juya Suke Kallon Bayanka Dan Ardo,Fatan Alkhairi

Dan Ardo Mai Rabo Daga Allah
18/12/2025

Dan Ardo Mai Rabo Daga Allah

Dr.Babayo Ardo Sabuwar Tafiya 2027
16/12/2025

Dr.Babayo Ardo Sabuwar Tafiya 2027

Sabuwar Tafiya Dr Babayo Ardo 2027
16/12/2025

Sabuwar Tafiya Dr Babayo Ardo 2027

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!Ina miƙa saƙon jaje wa ƴan uwa da s**a haɗu da iftila'i na gobara a kasuwar katako d...
16/12/2025

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!

Ina miƙa saƙon jaje wa ƴan uwa da s**a haɗu da iftila'i na gobara a kasuwar katako dake Gombe a daren jiya wanda hakan ya janyo asarar dukiya mai ɗunbin yawa.

Haƙiƙa wannan jarrabawa ce babba, kuma ga bawa mai imani, akwai fahimta na cewa Allah zai iya jarrabar mutum akan duk wani al'amari na rayuwa. Muna fata wannan jarrabawa Allah zai sauyashi da alkhairi mai yawa.

Muna addu'a duk wanda s**a rasa dukiyoyin su a wannan iftila'i, Allah Ya maida musu da ninkin alkhairin sa, Ya ƙara kariya wa dukiyoyin su, Ya ƙara albarka cikin kasuwar su; wanda kuma abun bai shafa ba, muna addu'a Allah ya ƙara tsare musu.

Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya koyar cewa a duk lokacin da iftila'i ya same mu, mu ke wannan addu'a اللَّهُمَّ احْفَظْنَا بِحِفْظِكَ وَاصْرِفْ عَنَّا السُّوءَ. Muna taya duk wanda wannan abu ya shafa jaje da fatan samun juriya da hakuri na wannan ƙaddara, tare da addu'an samun nasara anan gaba.
Dan Amanan Dr Babayo Ardo

Dr Babayo Ardo Yahalarci Daurin Auren Zakiya Goje Da Mijinta Col AH Haruna Agarin Abuja Wanda Aka Daura Yau 12/12/2025 B...
12/12/2025

Dr Babayo Ardo Yahalarci Daurin Auren Zakiya Goje Da Mijinta Col AH Haruna Agarin Abuja Wanda Aka Daura Yau 12/12/2025 Bayan Sallah Jummua Agidan Sen.Danjuma Goje Dake Maitama Dr Ardo Yayi Addua Allah Yabasu Zaman Lafiya Da Zuria Dayyaba Amin

Dr Babayo Ardo ba dan siyasa bane kawai—jigo ne, malami ne, shugaba ne da ya san abinda al’umma ke bukata. Ya san ciwon ...
10/12/2025

Dr Babayo Ardo ba dan siyasa bane kawai—jigo ne, malami ne, shugaba ne da ya san abinda al’umma ke bukata. Ya san ciwon talaka, ya san matsalolin matasa, ya san irin kalubalen da mata ke fuskanta, kuma ya san mafita!

Mun ga aikinsa, mun ji abun da ya tsaya kai tsaye ya faɗa don kare jama’a, mun shaida yadda ya ke neman cikas a gyara al’umma ba tare da tsoro ko jin tsangwama ba. Wannan shine irin shugabancin da ake nema: shugaban da bai barwa wasu su gaya masa gaskiya, saboda shi kansa gaskiya yake faɗa.

Idan muna neman mutum mai hangen nesa, mai ilimi, mai gaskiya, mai iya haɗa kan mutane—to ba wani bane face Dr. Babayo Ardo. Ya cancanci amanar jama’a, kuma cancanci kasancewa jagoran da zai dawo da martaba, ci gaba da kuma cigaban gaskiya a cikin al’ummar mu.

Dr. Babayo Ardo—mutumin da bai yi alkawari kawai ba, ya riga ya fara aikata gyara a aikace.

Lokaci yayi da za mu tashi gaba ɗaya mu marawa irin wannan mutum baya domin cigaban yau da gobe.” Ardo 2027 Sabuwar Tafiya

Address

New GRA GOMBE
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Amanan Dr Babayo Ardo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share