ABM the bridge builder

ABM the bridge builder “The supreme quality of leadership is unquestionably integrity.

GANAWA TAMU SAMMAN DA SHUGABAN HUKUMAR BESDA A Yammacin Yaune Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yakai Ziyara Ofishin Shugaban Hu...
15/03/2022

GANAWA TAMU SAMMAN DA SHUGABAN HUKUMAR BESDA

A Yammacin Yaune Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yakai Ziyara Ofishin Shugaban Hukumar Besda Dr Abdullahi Bappa Garkuwa A ofishinsa

Ganawar Tana Da Nasabane Daba Da Shawarwari Dasake Nuna Goyon Baya Don Ganin Jam'biyar Apc Tasake Kafa Gwamnati Karo Na Biyu.

Inda Dr Abdullahi Bappa Garkuwa Ya Shaidawa Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yana Tare Dashi Dari Bisa Dari.

Muna Muku Fatan Alkairi Ubangiji Allah Yakaiku Zuwa Mataki Na Gaba

WANNAN SHINE IRIN KALAR SIYASARMU TA GIDAN HON ALIYU BABA MANU ABM Neman Shawa Da Kai Ziyara Da Neman Addu'a A Wajen Iya...
10/03/2022

WANNAN SHINE IRIN KALAR SIYASARMU TA GIDAN HON ALIYU BABA MANU ABM

Neman Shawa Da Kai Ziyara Da Neman Addu'a A Wajen Iyayemmu Domin Ganin Gobemmu Tayi Kyau

Alh Umar Baba Goro Waziri Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yana Godiya Da Kulawarka Gareshi

Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Santurakin Sarkin Yamman Gombe Ubangiji Allah Yama Dan Majalisa Karo Na Biyu ✌
10/03/2022

Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Santurakin Sarkin Yamman Gombe Ubangiji Allah Yama Dan Majalisa Karo Na Biyu ✌

Alhamdulillah Jinginawa Allah Lamuranka Shine Silan Samun Nasaranka A Kan Dukkan Abun Da Kasa A Gabanka Na Alheri.Hon Al...
05/03/2022

Alhamdulillah

Jinginawa Allah Lamuranka Shine Silan Samun Nasaranka A Kan Dukkan Abun Da Kasa A Gabanka Na Alheri.

Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Ubangiji Allah Yakara Zama Ga Tanka

HARUNA MUHAMMAD YAYAN BABA YANA  GODIYA HON ALIYU BABA MANU (ABM) Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Yayan Baba Yana Fama D...
27/02/2022

HARUNA MUHAMMAD YAYAN BABA YANA GODIYA HON ALIYU BABA MANU (ABM)

Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Yayan Baba Yana Fama Da Jinya Tsawan Lokaci Yana Gida Amma Yanzu Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Ya Dauki Nauyin Jinyarsa Zuwa Asibiti Domin Samun Tsira Da Lafiyarsa Ubangiji Allah Yabashi Lafiya

Abm Muna Godiya Matuka Ubangiji Allah Yakai Lada Mizani

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐆𝐨𝐝𝐢𝐲𝐚 𝐆𝐨𝐦𝐧𝐚 𝐈𝐧𝐮𝐰𝐚 𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐃𝐚𝐧 𝐌𝐚𝐣𝐚𝐥𝐢𝐬𝐚𝐧 𝐆𝐨𝐦𝐛𝐞 𝐭𝐚 𝐀𝐫𝐞𝐰𝐚 𝐇𝐨𝐧.𝐀𝐥𝐢 𝐁𝐚𝐛𝐚 𝐌𝐚𝐧𝐮(𝐀𝐛𝐦)Bamuda Kamar Gomna Inuwa mu Al'ummar Gom...
25/02/2022

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐆𝐨𝐝𝐢𝐲𝐚 𝐆𝐨𝐦𝐧𝐚 𝐈𝐧𝐮𝐰𝐚 𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐃𝐚𝐧 𝐌𝐚𝐣𝐚𝐥𝐢𝐬𝐚𝐧 𝐆𝐨𝐦𝐛𝐞 𝐭𝐚 𝐀𝐫𝐞𝐰𝐚 𝐇𝐨𝐧.𝐀𝐥𝐢 𝐁𝐚𝐛𝐚 𝐌𝐚𝐧𝐮(𝐀𝐛𝐦)

Bamuda Kamar Gomna Inuwa mu Al'ummar Gombe ta Arewa Cewar Dan Majalisa Mai Wakiltan Gombe ta Arewa A Zauren Majalisan Jihar Gombe,

Lallai Ko Dare Ko Rana Muna Tareda Gomna Inuwa, Matukar Gaske, Saboda Ya Mana Abinda Ba'a taba Mana ba A Gombe ta Arewa,

Mun Samu Gangariyan Asibiti Sabo Ga Tituna Ta Ko Wane Bangare Na Gombe ta Arewa Muna Godiya Matukar Gaske 🤲 Gomnan Talakawa. 4+4 Insha Allah

GANAWA TA MUSAMMAN DA WASSU DAGA CIKIN FACILITATORS   A Yammacin Yaune Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yagana Da Wassu Wanda S...
23/02/2022

GANAWA TA MUSAMMAN DA WASSU DAGA CIKIN FACILITATORS

A Yammacin Yaune Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yagana Da Wassu Wanda S**a Samu Damar Shiga Tsari Na Facilitatos Ma'a Masu Bawa Gomnati Shawara Wajen Wakilcin Al'umma Maka Sudin Zaman Shirin Sake Kafa Jam'biyar Apc Karo Na Biyu A Nigeria Da Jiharmu Ta Gombe

Muna Rokon Ubangiji Allah Yabamu Nasara Karo Na Biyu

ALI BABA MANU AGAIN AGAIN AGAIN  Dumbin Matasa Dasuka Sake Jaddada Goyon Baya Ga Hon Aliyu Baba Manu Again Aikin Kenamfa...
23/02/2022

ALI BABA MANU AGAIN AGAIN AGAIN

Dumbin Matasa Dasuka Sake Jaddada Goyon Baya Ga Hon Aliyu Baba Manu Again Aikin Kenamfa Kullum Ba Dare Ba Rana

Ubangiji Allah Ya Ida Nufi Abm

ANYIWA KASAFIN KUDI NA BANA NA JIHAR GOMBE GARANBAWUL Kamar Yadda Mai Girma Dan Majalisan Jiha Mai Wakiltan Gombe Ta Are...
24/07/2020

ANYIWA KASAFIN KUDI NA BANA NA JIHAR GOMBE GARANBAWUL

Kamar Yadda Mai Girma Dan Majalisan Jiha Mai Wakiltan Gombe Ta Arewa Shugaban Kasafin Kudi Na Jihar Gombe Hon.Ali Baba Manu (Abm) Ya Shaidawa Manema Labarai

Saka Makon Bullowan Annoban Covid 19 Yasa Anyiwa Kasafin Kudi Na Bana Na Jihar Gombe Garanbawul Inda Aka Samu Canje Canje Saka Makon Karacin Kudin Shiga Da Jihar Kefama Dashi

Saka Makon Annoban Covid 19 Ya Jawo Koma Baya Ga Tattalin Arziki Inda Yajawo Kulle Manyan Masana'antu Da Maka'rantu Da Dukkan Abun Da Yake Samarwa Gomnati Kudin Shiga Haka Yasa A Kayi Gyara A Kasafin Kudi Na Bana Na Jihar Gombe Don Ganin Gomnati Tayi Amfani Da Daidai Aljihunta Dakuma Abun Dayake Zuwa Mata Domin Cigaba Da Shumfuda Ayyukan Alkairi Wanda Jama'a Zasu Mora

Allah Yasaka Da Alkairi Hon Ali Baba Manu (Abm)Muna Muku Fatan Alkairi Ubangiji Allah Yabaku Ikon Nausa Jihar Gombe Zuwa Mataki Na Gaba

ZIYARAN GANIN DA IDO DAKUMA JAJANTAWA WANDA AMBALIYAN RUWA YA SHAFA Mai Girma Dan Majalisan Jiha Mai Wakiltan Gombe Ta A...
21/07/2020

ZIYARAN GANIN DA IDO DAKUMA JAJANTAWA WANDA AMBALIYAN RUWA YA SHAFA

Mai Girma Dan Majalisan Jiha Mai Wakiltan Gombe Ta Arewa Hon.Ali Baba Manu (ABM) Inda Yakai Ziyar Ganida Ido Cikin Mazabarsa Damin Jajantawa Wanda Ambaliyan Ruwa Ya Shafa

Damin Ganin Yadda Gomnati Zata Tallafa Musu Don Ganin Muhallinsu Yakoma Kamar Yadda Yake A Baya Dakuma Daukar Aniya Domin Gyara Hanyoyin Ruwa Don Kaucewa Sake Afkuwan Haka

Da Karshe Kuma Hon.Yayi Addu'an Allah Ya Kare Afkuwan Hakan Anan Gaba Ubangiji Allah Yamai Da Mafi Alherin Abun Da Aka Rasa

Allah Yasaka Da Alkairi Hon.Ali Baba Manu ABM Ubangiji Yakai Lada Mizani

Yana Daya Daga Cikin Aikin Da Kayi Wanda Al'umma Suke Jinjina Maka Hon Ali Baba Manu (ABM)Yadda Kadauki Nauyin Tema Kawa...
05/07/2020

Yana Daya Daga Cikin Aikin Da Kayi Wanda Al'umma Suke Jinjina Maka Hon Ali Baba Manu (ABM)

Yadda Kadauki Nauyin Tema Kawa Masu Fama Da Ciyon (Sikila) Da Ma Gunguna Domin Ganin Sunsamu Sauki Daga Wannan Ciyo Da Yake Bara Zana Da Ra Yuwarsu Dakuma Tallafin Kudi Domin Samun Abun Do Garo Da Kai

Dakuma Jawosu Cikin Gomnati Domin Damawa Dasu A Cikin Al'umma Kamar Yadda Sauran Mutane Ke Amfanuwa Da Sannna Gomnati

Allah Yasaka Da Alheri Hon Ali Baba Manu (Abm) Ubangiji Allah Yasaka Maka Da Mafificin Saka Mako

Address

Gombe Main Market Road Emir's Palace Way
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABM the bridge builder posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share