Dr Muhammad Makkiyu Hussaini

Dr Muhammad Makkiyu Hussaini Makki cisse jawaries ng lmd

03/02/2025

Allah kayayemana Damuwoyinmu Kabiyamana Dukkanin Bukatunmu Alfarman Manzonka Rasulu 🤲🤲🤲🤲

03/02/2025

Masha Allah

03/02/2025

Alhamdulillah

MEGIRMA Governor
05/01/2025

MEGIRMA Governor

DR. Jaki ne kadai' zai yi murna ko miyagun zantuka ga musulmai da aka kshe bisa zalunci don kawai su ba 'yan qungiyar sa...
07/12/2023

DR. Jaki ne kadai' zai yi murna ko miyagun zantuka ga musulmai da aka kshe bisa zalunci don kawai su ba 'yan qungiyar sa bane.

Anwuce Tagaban Manzon Allah S.A.W Dawata Gawa Saiyatashi Tsaye Don Yanuna Alhininsa Gawanda Yamutu

Bayan Wucewarsu Ake Fadamasa Cewa Gawar Bayahudece

Nantake Manzon Allah S.A.W Yace Shin Ita Ran Bayuhude Ba Rai bace ?

Hakkine Gaduk Wani Mai Rai Yagirmama Rayuwar Wasu Koda Kuwa Basa Addini Daya

Wannan Abu Dayafaru Nakashe Bayin Allah Idan Kuskurene Allah Yanagani Idan Kuma
Ganganci Akayi Allah Yanagani Kuma Baya Zalinci

Allah Yasa Mugama Da Duniya Lafiya Amen

05/12/2023

YANZU-YANZU Zakaga Duk Masoyansa Sun Amsa Muhammadur Rasulillahi
🙌ﷺ 🙌

05/12/2023

Duk wani dan Siyasa da kuka sani dabai jajanta mana a SOCIAL MEDIA dinsa ba akan wannan kısa da akayi na yan uwanmu Musulmai.

Toh kufada masa akwai 2027

Amman idan maganan zuwa kotune kowa ya iya cewa congratulations.

05/12/2023

GASKIYAR MAGANA:
AREWACIN NAJERIYA, MUSAKE LALE.
• MUKAMA ADDU'O'I
• MUKIYAYE DOKOKIN ALLAH S.W.T
• MUBI ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Happy birthday to you my Brother Hon Boderi Dalha
25/09/2023

Happy birthday to you my Brother Hon Boderi Dalha

Address

Gombe

Telephone

+2349038492888

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Muhammad Makkiyu Hussaini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share